... MAIRO ...♡*
*BY*
*_KHADEEJA CANDY_*
Candynovel.wordpress.com
*43*
Murmushi Yarima yayi mata ya kaÉ—a mata kai alamar ta faÉ—a ganin haka yasa ta kalli Momi da Qasin sannan ta sake kallon Yarima cike da tsoro tace "bai min komai ba"
cikin tsawa Qasin yace duk baki faÉ—a ba saina miki shegen duka na kakkaryaki"
nan wani sabon tsoro ya sake shigar ta ta fashe da kuka tana faÉ—in "dan Allah yaya Qasin kayi hak'uri Wallahi yace duk na kuskura na fada sai ya kashe ni"
nan Qasin ya kaÉ—a kai ya kalli Hajiya yace "good yanzu kinji da bakinki ko?"
Kallon Yarima Hajiya tayi cike da mamaki da kuma sanyin jiki.
Murmushi yayi ya risina daidai tsaron Mairo ya soma mata magana a hankali "karki ji tsoro Maryam ki faÉ—a mishi duk abunda ya faru ranar kinji?"
lak'e kafaÉ—a tayi "a'a ba kace duk na faÉ—a ba zaka kashe ni"
Kai ya girgiza mata "no na fasa yanzu ma in kika faÉ—a harda chocolate zan siyasa miki na baki kuÉ—i"
shiru tayi alamar tunani can tace "da gaske ba zaka min komai ba?"
"bazan miki komai ba ai ni nace ki faÉ—a"
"thom rantse sauka rantse ba zaka min komai ba"
sai da ya yarda ya rantse mata sannan ta sake kallo shi tace "kadai san ba'a wasa da Allah ko ka dai riga ka rantse ba zaka min komai ba"
Sai da ya É—aga mata kai sannan ta kalli Qasin murya k'asa² ta soma magana,
"Daman ranar da muka fita wani guri mukaje gurin buki daga can sai muka shiga mota zamuje wani gurin sai wasu suka cin mana da mota suka tsayar da mu duk fa suna É—auke da bindigogi manya sun É—auke wani mutum da sarka sai Yarima yaje yayi magana dasu har ya mari wadda aka É—auren ya bugar masa baki ni kuma duk naji tsoro kwarai shine yace duk na faÉ—a sai ya kashe ni shine yace wani ya kawo ni gidan......"
kai Qasin ya girgiza "karya kike Maryam wannan ba shine kaÉ—ai abunda ya faru ba"
rantsuwa ta shiga masa da kuka "wallahi yaya shine abunda ya faru ba karya nake ba kuma ka tambayi Yarima gashi nan"
matsowa yayi kusa da ita ya watsa mata mari da sauri ta nufi gurin Momi dafe da kuncin tana kuka,
Yarima ya kalle shi yace "ina tunani ta faÉ—a maka komai maye na wani dukanta kuma?"
yana nuna ta da yatsa yace "sai ta faÉ—amin dalilin zubar wannan jinin data shigo dashi"
"menstruation ne Qasin"
Momi ce ta bashi amsar tana share hawayen da suka zubo a fuskarta,
da sauri Qasin ya kalleta haka ya rik'a jin maganar tana masa yawo a k'wak'walwa nan da nan yaji jikin sa ba k'arfi gumi ya shiga karyo masa
murmushi Yarima yayi ya rik'a wuyan rigar Qasin da hannu biu yana gyara masa kwalar rigar yace " ba haka ake takara ba Qasin da ace kai ɗan siyasa ne da ka faɗi zaɓe dan baka iya siyasa ba i really believed da ace kai lauya ne thom da kaji kunya a gaban kotuna da dama"
sake masa rigar yayi harya juya sai kuma ya juyo ya kalleshi yana tsotsar baki yace "u knw wht my frnd we are all in th sme game bt dffrnt roads wannan karon ka faÉ—i bt it is a deal btwn us last rubuta Ka aje I wsh yuh a very gud luk nxt time swt drm...."
da wani shu'umin murmushi ya k'arasa maganar ya sara masa sannan ya kalli Momi yace "ki kwana lafiya Momi"
yana kaiwa nan ya nufi k'ofa,
Kiran shi Momi ta shigayi idon ta sai zubar da k'wala suke, yi yayi kamar bai ji taba yayi ficewarsa.
nan Hajiya ta matso kusa da Qasin ta kalli k'wayar idonsa cikin sanyayyiyar murya tace "ko a mafarki ban taɓa tsammanin wannan ranar ba ban taɓa tunanin zaka iya yima ɗan'uwanka abunda kayi masa yanzu ba ina saka layin masu hankali da tunani duk abunda Yusuf yake faɗa a kanka ban taɓa yarda ba sai yau ka chanja rayuwa Qasin dan Yusuf ɗan'uwankane ba abokin gaba ba"
juyowa tayi gurin Momi idonta cike da k'wallah tace "kin ɓata wayonki da kike biyewa ɗanki kuka aikata abunda ban taɓa tunani ba"
dubawa tayi ta É—auki jakarta harta fice Momi bata ce mata uffan ba sai hawaye take,
darker Qasin ya iya É—aga kai ya kalli Momi "Momi dan Allah kibar kukan nan wallah-"
bai k'areba ta É—aga mishi hannu tana hannun Mairo suka nufi upstairs.
Da ido ya bisu itama Mairo ta sako masa nata idon har suka shige,
Ajiyar zuciya ya sauke ya lumshe ido iya É“acin rai ya san Momi tayi shi shi sam bai É—auka abun haka yake ba kuma gashi har yanzu zuciyarsa tak'i yarda da abunda Mairo ta faÉ—a dan shi gani yake kamar biye wa ne tayi wata ajiyar zuciyar ya sake saukewa sannan ya buÉ—e idon ya nufi part É—insa jiki ba kwari,
duk wannan abun daya faru a idon Siraj ya faru dan yana tsaye a windon baya yan kallon su baby komai a I donsa sai kwallah dukawa yayi a gurin ya dafe kai,
sululu ya shiga parlor harya zauna bai lura da Mansura ba dan kwata² hankalinsa baya jikin shi "sai yanzu ka dawo ai daman nasan haka zai rik'a faruwa tunda ta dawo"
maganarta ce ta dawo dashi daga dogon tunanin daya tafi kallon ta yayi cike da jin haushi yace "gurin ta naje ko zaka hana ne?"
da sauri ta tashi tsaye "Qasin ni kake faÉ—awa wannan maganar?"
"an faÉ—a miki ke wace irin macce ce haka damuwa mijinki bata dameki ba sai kishi tirrr da halinki sai yanzu na soma yarda da wayansu kalamai da Momi take faÉ—a a kanki ba kida tunani wlh"
idon ta cike da hawaye tace
" *HAKA NAMIJI YAKE* banyi mamakin jin wannan kalmar daga bakinka ba daman nasan Momi ba sona take ba daman nasan-"
tassssssssss ya wanke mata fuska da mari yana nuna ta da yatsa yace "iskancinki ya tsaya kaina karki kuskura saka Momi a ciki dan ba sa'arki bace"
Baya² tayi tana kallon shi wani tsoro ne ya kamata wadda ko faÉ—a baya son mata yau gashi harda mari juyawa tayi da gudu ta shige É—aki tana kuka,
faÉ—awa yayi zaune saman kujera ya lumshe ido "oh ya Rabbi" abunda ya furta kenan yana cizon baki,
'''*** * ** ***'''
cikin wani irin É“acin Yarima ya isa gida yana sauke Hajiya ko motar bai fito ba ya nufi gidan sa,
cikin yan mintuna ya isa sakamakon gudun da yake ido a rufe yayi parking ya nufi k'ofar parlor da k'arfi ya tura k'ofar ya shiga yana wani irin numfashi da k'arfi.
zaunawa yayi yana murmushi mai cike da jin haushi yana kaÉ—a kai "lallai Qasin kana wasa ni zaka yima irin wannan siyasar hmmm yanzu ne ko zaka gane wanene ni dan saina aure ta"
wayarka ya ciro ya shiga danna neman number sannan ya danna callin bara daÉ—e tana ringing ba aka É—auka "clock ka sameni gida gobe" haka kawai yace ya kashe wayar,
a hankali yaji an kai hannun ana taɓa shi tun daga k'eyar kansa har zuwa kirjinsa k'ara haɗe fuska yayi ya ɗaga idanuwansa sama yana faɗin "don't Zil am not in the mood......"
*_©KHADEEJA CANDY_*