NA YIWA MIJINA KUL'I, KO AKWAI DAMAR KOME?

*_‎NA YIWA MIJINA KUL'I, KO AKWAI DAMAR KOME?_*



                           *Tambaya:*
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu, Dr muna maka fatan alkhairi, tambayata itace auren da akai hul'i yana halatta mijin ya maida matan inkuma zai maidata shin zaisake biyan sadaki koko har abada basuda aure? 


                               *Amsa:*
Wa alaikum assalam, auran da mace ta fanshi kanta, daga wajan mijinta yana halatta ta koma wajan shi bayan an sake sabon aure da sadaki, ba sharadi ba ne sai ta auri wani kafin a sake daura aure.                                           
Allah ne mafi sani. 

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).

 ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)