NAYI RAUNI LOKACIN DA NA HAIHU, KUMA ANCE SAI ANYI MIN DINKI, NI KUMA BANASO, DAN ALLAH MALAM ME YA KAMATA INYI, IN MATSE?

NAYI RAUNI LOKACIN DA NA HAIHU, KUMA ANCE SAI ANYI MIN DINKI, NI KUMA BANASO, DAN ALLAH MALAM ME YA KAMATA INYI, IN MATSE

Marubuci:  


 
HAFIZU MUHAMMAD. 
08144613030.
08022999691.
22/05/2018.
Ina farawa da sunan Allah mai Rahma mai jinkai, Tsira da Aminci su tabbata ga Annabi MUHAMMADU S.A.W da YAYANSA DA SAHABBANSA.
Wannan mata da Tayi Tambaya akan Raunin da tayi a wajen Haihuwa Allah ya bata sauki, Kuma Ga wasu ABUBUWA da zata nema insha'allahu raunin zai warke kuma zata matse ta tsuke ta hade da yardar ALLAH, Kai harda ma wadda batayi rauni ba idan tayi AMFANI DA WANNAN MAGANIN DA ZAN FADA, zatayi mamaki, Ga Abubuwan da zata nema, na farko ta nemi:

1- HULBA.
2- GARIN AL-BABUNAJ.
3- YAYAN BAGARUWA. 

Idan kika samu wadannan KAYAN DA NA AMBATA, sai ki hada su wuri daya ki dora su a wuta, IDAN SUKA TAFASA SAI KI SAUKE, IDAN SUKA DAN HUCE SAI KI SHIGA CIKINSA, Akalla sau HUDU a Rana, kuma idan kin shiga kada ki fito har sai ya huce sosai.
Kiyi haka Har ysawon Sati biyu. 
Duk wadda tayi haka IN ALLAH YA YARDA ZATA KOMA KAMAR BUDURWA.

KI TURAWA WATA (Wannan post da aka turo miki) DON TA AMFANA.
Don turo mana da sako sai a Tuntubemu ta kan wadannan Lambobi kamar haka:
08144613030.
08022999691.
HAFIZU MUHAMMADU.
Allah ka Amshi Azumin mu.
Post a Comment (0)