SOYAYYEN KWAI DA WAKE

🌹 DAKE AKE🌹
DARAJARKI ABINCINKI

SOYAYYEN KWAI DA WAKE
kwai 4 
waken gwangwani 
tumatur
albasa 
attaruhu
maggi
curry
butter
ki tafasa kwanki,ki cire bawon,sai ki yanka shi ki zuba a bowl ki juye baked beans a kai,ki yanka albasa da attaruhu kanana ki juye a ciki,kisa maggi da curry ki juashi sosai,
ki Dora frying pan ki zuba butter a kai yayi dumi sai ki juye hadin a kai ki soya amma a hankali ake juyawa
Post a Comment (0)