Fassarar Waƙar Swag se swagat



Sunan shiri:TIGER ZINDA HAI. 
shekara:2017
Mawaka :VISHAL DADLANI DA NEHABHASIN
Sauti:VISHAL DA SHEKAR
mai fassara: IKRAM KHAN *Veeron ke veer*

********************

Huh.. listen close what i gotta say = KUJI DA KYAU ABINDA ZANCE. 
couse you know there Ain't no other way= SABODA KUNSAN CEWA BABU WATA HANYA. 
Love is the message Eh ! = SAKON SOYAYYA NE... EHE ! 
Y'All ready? Let's go= MUN SHIRYA ? TO MUJE ZUWA
Yeah ! We can make it better, yeah ! When we come together,yeah ! All you got is me, yeah all i got is you= KWARAI ! ZAMU IYA SA HAKAN DAI DAI, IDAN MUKA KASANCE A TARE, TUNDA KUNA DA NI, NIMA INADA KU. 
ishq se aage, kuch nahi kuch nahi kuch... =BABU WANI ABU AGABA DA SO. 
ishq se behtar,kuch nahi kuch nahi kuch... =BABU ABINDA YAFI SO DAI DAI.. 
ishq se upar, kuch nahi kuch nahi kuch... =BABU WANI ABU SAMA DA SO. 
Ishq bina hum kuch nahi.= MU BA KOMAI BANE IN BABU SO. 
      ***amshin mace***
Ishq se uncha, kuch nahi kuch nahi kuch... =BABU WANI ABU KOLOLUWA SAMA DA SO. 
ishq se badhkar, kuch nahi kuch nahi kuch... =BABU WANI ABU FIYE DA SO. 
ishq bina hum kuch nahi= MU BA KOMAI BANE IN BABU SO. 
        *** amshin na miji***
Chaahe Jo aaye leka dil mein ishq muhabbat = DUK WACCE TAZO DA SO DA KAUNA ACIKIN ZUCIYAR TA.
sabko gale lagaana apne cultar ki hai aadat= HALIN MUNE CIKIN AL'ADAN MU,MUJI DADIN (SO) DUKA
swag se karenge sabka swagat *2= ZAMU TARBI DUKKAN KU DA SALO
Ooo... Milke chalta chal = MU HADU MUCI GABA DA TAFIYA. 
masle karke haal= MU MAGANCE DUKKAN MATSALAN. 
Behtar hoga kal = GOBE NE ZAIFI CANCANTA. 
yeh sab se kehte rehna= MUCI GABA DA GAYA WA KOWA WANNAN... 
   
      ***AMSHIN MACE***
rehna banke dil= MU KASANCE A ZUCIYA(Gasgata zuciya) 
Dil hi hai manzil=ZUCIYA CE KARSHEN MASAUKI. 
manzil pe tu mili = MU HADU A MASAUKINA. 
sab sabka hai yeh kehna kehna = WANNAN NE ABINDA ZAI DINGA CEWA
Y'All ready to bring the riff back= DUKA MU SHIRYA DON MU DAWO DA... 
swag se karenge sabka swagat= ZAMU TARBI DUKKAN KU DA SALO
nana. Na na...... Na na na Nana........... ***
      ***AMSHIN NA MIJI***
Hey... ishq se pyaara kuch nahi kuch nahi = KAI!... BABU WANI ABIN SOYUWA FIYE DA SO. 
ishq se umdaa, kuch nahi kuch nahi... = BABU ABIN TSAMMANI/FATA FIYE DA SO
Ishq se aasan, kuch nahi kuch nahi =BABU ABINDA YAZO DA SASSAUCI FIYE DA SO.
Ishq bina hum kuch nahi = MU BA KOMAI BANE IN BABU SO. 
 
     ***AMSHIN MACE***
Ishq se meetha kuch nahi kuch nahi = BABU ABU MAI DANDANO FIYE DA SO
ishq se gehra,kuch nahi kuch nahi = BABU ABU MAI ZURFI FIYE DA SO. 
ishq se taaza kuch nahi kuch nahi = BABU ABINDA YAFI SO KAYATUWA
ishq bina hum kuch nahi =MU BA KOMAI BANE IN BABU SO. 
      ***AMSHIN NAMIJI***
Insaan hai jag mein jabtak ishq salamat= HAR SAIDA SO YA SAMI KARBUWA SANNAN DAN ADAM YA WANZU(Aduniya).
sabko gale lagaana apne culture ki hai aadat =HALIN MUNE CIKIN AL'ADAN MU ,MUJI DADIN (SO) DUKA. 
Swag se karenge sabka swagat*2 =ZAMU TARBE DUKKAN KU DA SALO*2
****
Post a Comment (0)