🤷🏼♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 07_* 👊🏻
A lokacin da ka gan ta me ya sa ka ji kana qaunarta? Ladabinta da biyayya? Son addini da kamun kai? Girmama na gaba da son taimako, ko dai kawai ta yi maka ne don kyawun fuska da na qira?
Da qyar za ka sami wanda ya auri mace don tarbiyyar yaransa ko don kyawawan dabi'a sama da kyawun fuskar da ya gani, shi ya sa muke shan wahala,
Zamu ci gaba insha Allah.
21/09/2018
Rubutawa: Baban Manar.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_______________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.