Friday Messages 244

​Assalamu Alaekum warahmatullah! Ya Allah ka iyamana da iyawarka ka karemu da kariyarka ka azurtamu da azurtawarka ka shiryardamu da shiriyarka ka ciyardamu halal ba don Halinmu ba Ya Allah ka 'yan tamu cikin bayinka 'yantattu Ya Allah ka yafemana zunubanmu Ya Allah ka karamana tsoronka Azukatanmu Ya Allah ka shiryar mana da zuri'armu bisa Sunnah Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wassalam​
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
           ​Ameen Ya Allah​   
        ​barkanmu da safiya​


Post a Comment (0)