GAYE A RESTAURANT

*HAUSA📖NOVELS*📚 *GAYE A RESTAURANT* ​ 

 ___Wani gaye ne ya shiga Restaurant ya zauna kusa da wasu yan mata, Ga sauti yana tashi da Karfi_ *DOOM DOOOM,* _duk lokacin da sauti_ zai ce *DOOM* ```kawai sai ya saki Tusa Dumm! Sai ya basar,sai ya kalli yanmatan sai yaga yan matan suna Satar kallonsa, sai ya sake sakin``` wata *DAMM* , ya sake sakin ta 3 *DARAM* _sai kawai yaga kowa na kallonsa. Sai ya tuna ashe_ *AIRPHONE* _yasaka a kunnen sa yake jin sauti shi kadai. Wai idan kaine ya zakayi_ ?_😂😂😂🙆🏻‍♂ _Domin samun damar shiga groups dinmu masu Albarka Dan_ *NISHADANTAR* daku *Hausa📖 novels📚*~Bash~ ~08065573439~

Post a Comment (0)