🤷🏼♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 06_* 👊🏻
Yawancin aurarrakin da suka sami tasgaro in ka bincika sai ka taras cewa mazan ne suka yi wa matar qarairayi, ko dai na kudi da aiki, ko na wani matsayi a gwamnatance ko na gidan da za su rayu.
In dai zaman gaskiya kake nema, kar kanuna kai mai iya ba ta komai ne matuqarba haka kake ba, banda aron kaya da mota, komai ka yi gaskiya a ciki, ko kuwa ka yi da na sani a qarshe.
Zamu ci gaba insha Allah.
20/09/2018
Rubutawa: Baban Manar.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_______________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.