WANI ABU GAME DA FIM ƊIN FIDA

🇳🇬SHAHID KAPOOR FANS🇮🇳 

     KANO CHAPTER


Wani abu game da film din ➖FIDA➖ shidai wannan film din yazo a abubuwa da suka hadar da :- soyayya. Cin amana .

Kamar yadda mukaga jaruman sun hadarda:-
 Shahid kapoor and kareena kapoor khan.

Kamar yadda Wanda ya kalli fim din yaga yadda shahid kapoor ya nuna mata soyayya ta gaskiya har takaima ga zai iya bada ransa saboda ita. Amma ita azuciyar ba haka bane daga karshe ta yaudareshi suka hada kai da tsohon saurayinta kuma shima daga karshe yake harbeta har lahira 

Anan gaba 
Ibrahim so dole Sasha Bhai. Zaizo da cikakken sharhin film din 

Wannan daga 
🇳🇬majalissar everything khan bcrw 🇮🇳 yazo muku


✍🏼 Yahya k khan 

Ibrahim so dole Sasha Bhai

Habib ab Khan 

Sulaiman balarabe.

Abdullahi next time

Saif saifullahi khan

Ahmad small khan 

A.b.k 

Sadiq epic

S.bello lagwes khan 

And others


By 
Sasha bhai🕵🏻‍♂
Post a Comment (0)