Tun lokacin da ka fara neman aure kafin a kai ga daurawa akwai abubuwan kula da dama, kamar dai tarbiyyar yarinyar, da alaqarta da iyayenta, wadannan ababan kula ne ga mutum, wasu har unguwanni sukan duba da matattara.
Idan ka ji gidan yariya ba tarbiya, ko tana da dogon hannu, ko hatsabibanci da cin bashi, ko ka ji iyayenta haka suke, to ka san abin da za ka kawo gidanka.
Zamu ci gaba insha Allah.
22/09/2018
Rubutawa: Baban Manar.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_______________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.