TAMBAYA
========
👇
Akwae wata addua d naji en class dinmu suna fada cewa idan k tashi cikin dare kayi adduar sannan km k fadi sunan saurayinka k tofa acikin ruwa d asuba kayi alwala d ruwan wae saurayin koda baya sonka aranan ze fara sonka.
Shin malam hakan y halatta.
AMSA
=====
👇
Maganar gaskiya Babu wannan addu'ar a karantarwar manzon Allah saw.
Na sani cewar Dai, idan mutum ya dace da Rokon Allah akan Bukatarsa, musamman ma cikin dare a Sujuda, insha Allahu Allah zai karba masa.
Sabida haka, ki dage da gayawa Allah Bukatarka insha Allahu shi mai Karbar addu'ar bayinsa ne kuma a kowanne lokaci.
Sannan idan saurayi baya sonki, Dan me zaki bata lokaci akansa, har kina yin Addu'ar Allah ya juyo da hankalinsa ya dawo kanki, ae inaga abinda ya dace Anan, kike addu'ar Allah ya kawo miki wanda zai SO ki tsakaninsa da Allah, Sabida da yawa nasan wasu matan suna zuwa wajen malaman tsubbu da tsafi da bokanci akan a janyo musu hankalin Samarinsu ko wani Abin da yayi kama da haka. Wanda kuma hakan halaka ne, an kama hanyar lalacewa kenan, Wanda kuma bata ne wanda Allah baya so.
Allah shine masani.
✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876