WURARENDA ALJANI YAKE SHIGA A JIKIN DAN ADAM

WURARENDA ALJANI YAKE SHIGA A JIKIN DAN ADAM


1, Baya

2, hannu 

3, kafa

4, kirji

5, kai

6, ido

7, kunne

8, WUYA


Irin wayannan sune akeyiwa ruqyah domin suna ajikin mutum 

Sai yayiya ta cutar da mutum yana wahalda dashi wannan ya tabbata acikin hadisi 

Lalle shaidan yana gunada acikin jini kamar yanda jini yake guda na



Ma ana

Yana iya shiga duk Indi jini zai shiga saboda bahi gangan jiki da zai hanashi hakan 




iDAN BAYA CIKIN JINKIN DAN ADAM

1 , yakansa mutum ya kurmance

2, yana rike baki

3, yana sa ciwon Mara ko baya ko kafa ko mahaifa

4, shanye hannu ko lalata hannun 

5, zubar jini


Irin wannan sai dai ayita Neman magani domin ba a jikin mutum Yake ba 

Ko anyi ruqyah ba zai bayyana ba

Domin ba ajikin yake ba kawai dai ya sakar ma marar lafiyan cutane 

Saboda haka aiki da magani shine dai dai

Tahanyar musulunci bata hanyar boka ba


YANDA ZA A GANE MALAMI


Shine wanda zayyi aiki da ayar Allah bawai sai ance akawo bakin wani Abu ba ko farin wni Abu


Ko kuma sai anyi abinda ya kaucewa addini


Islamic medicine Egypt

Whatsup:+201151561183

Kira :07020418162
Post a Comment (0)