DALILAN DA SUKA SANYA AKE GANIN MA'AURATA A AREWACIN NAJERIYA BASU IYA SOYAYYA BA
*Admin sirrin rike miji whatsapp*
*+2348023795456*
Yawancin auratayya an daukesu a matsayin a kwanta a samu zuriya, a girma tare har mutuwa.
* Yana da wuya kaga ma'aurata suna sumbatar juna a goshi ko a kumatu, kuma idan kaga sun rungume juna, toh labari mai dadi ne yasamu.
* Yana da wuya kaga miji yana baiwa matarsa abinci a baki. Idan kaga hakan kuwa toh ka tabbata Matar ce batada lafiya.
* Idan ba a drama ba, zaiyi wuya kaga miji ya budewa matarsa kofar mota .
* Abu guda daya dayake sanya magidanci a Arewa ya ta6a wuyan matarsa shine lokacin datayi korafin zazza6i yana damunta. Bazai kuma Kara ta6awa ba sai wani sabon zazza6in yazo.
* Lokaci daya ne zakaga miji ya dauko matarsa a hannu. Lokacin kuwa shine idan ta fara labour zai kaita asibiti.
* Idan kaga ma'aurata na zaune a waje da daddare, kada ka dauka tsabar soyayyace, fiya-fiya suka watsa a dakin suna jira warin ya ragu.
* Yawancin mata idan kaga sun sayawa mazajensu wani abu kyauta, toh ka tabbatar an kwantar da mazajen ne a gadon asibiti. Shine mai tausayi wai zakaga ta sayi lemo da ayaba.
* Idan kaga ma'aurata suna tsere-tsere, toh ka tabbata abun tsoro suka gani kowa yana ta kansa.
* Idan kaga ma'aurata tare sun fito da yammaci suna tafiya, bawai shawagi suka fito ba, yawanci kara zasu kai na wani daya dakar musu da.
* Lokaci daya ne suke Wanka tare, Idan zasu fita aiki yazamana duk sunyi latti.
* Lokaci daya ne mace ke kallon idon mijinta dab da dab, lokacin dayake fada mata wani abu ya fada idanunshi.
Babban abun haushi kuma shine:
A Kasar Hausa duk wanda yazama very romantic a wajen matarsa sai kaji suna cemar: "mijin Hajiya, Bawan Dudu, ko kuma tagama dashi" karshema Kaji Ana kiransa Mijin tace.
Don Allah mazaje da matan arewa mu daure mu kau da kunya mu gyara.
Allah ya bamu ikon gyarawa..