KOWA YA DIBA DA ZAFI 28

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 28_* 👊🏻


 

Don magana mai dadi da biya miki duk wasu buqatunki kafin ya aure ki duk hanyoyi ne na sayen zuciyarki, sai dai haka din ba ya nufin mai yi zai dore, wanda ya gaza kuma ba zai taba yi ba, abu ne a cikin duhu ke ba ki sani ba.

Sai dai sau da yawa iyaye maza sukan san tsayayyen namiji da kuma tashi bi su, in kika ga mahaifinki ya kafe ba za ki auri wani ba, kuma ba wata matsala a tsakaninsu, to ruwa ba ya tsami banza.

Zamu ci gaba insha Allah.

12/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)