FASSARAR WAƘAR CHELIYA CHELIYA

Fassarar Waƙar Cheliya Cheliya

Waƙa: Cheliya Cheliya 

Fim: Yevadu

Sauti: Devi Sri Prasad

Rubutawa: Chandrabose

Mawaƙi: Kay Kay

Mai Fassara: Dini Being Prabhas


* Mande sureedalle ninde nippulalle...bhaga bhaga mandei ne hrudayam

Kamar Zafin rana, Kamar Wutar da ke ruri... Zuciyata haka take bugawa

* Ponge uppanalle minge mruthyuvalle...paga paga mande na hrudayam

Zuciyata tana bugawa da ɗaukakar fansa tamkar Rigimammiyar igiyar ruwa
Kuma kamar mutuwa mai shaƙa

* Ila Ila jvalinchuthondi na yada...yedarila chelinche na kala

Haka zuciyata ke ruri... Mafarkaina sun zama fayau kamar Sahara

* Cheliya cheliya cheliya cheliya...masi chesthunde ee duram

Ya Masoyiya wannan Tazarar tana maida mu kamar wasu toka

* Cheliya cheliya na oopriri lo ninde unde ne pranam

Ya Masoyiya Kina cikin kowane numfashina da yake fita

* Puvvedo nannu thaikthe navvedo nannu cherithe...nuvedo anna theepi gnapakam

A duk sanda fure ya taɓa ni, duk sanda wata dariya ta taɓa ni... Sukan tunamin da Kalaman ki

* Vennellu vennu meetithe kanneellu kannu datithe...nannallukuna chupu gnaapakam

Duk sanda hasken wata yay taɓa ni... Duk sanda hawaye suka zuba daga idanuwana... Sukan tunamin da kallon ki mai tsumani

* Prathi dinam prathi kshanam ne prema lo pradakshanam...theginchamandi nanne thakshanam

Kowace rana... Kowane daƙiƙa... Tafiya nake yi da soyayyar ki... Kuma ce min take inyi nesa da ke


                 || Amshi ||

* Prayanamaaye jeevitham pramadamaye na padam...shareeramaaye maranaayudham

Rayuwata ta koma tafiya Yayinda kowace kalma daga gare ni ta zama mai haɗari... Jikina kuma ya zama mummunan Makami

* Naraala raktha sagaram kanaala agni parvatham...kalesi raase mruthyu saasanam

Jinin dake gudana a jikina... Da Bala'in dake tattare da ni sun riga sun rubuta ƙaddarar Mutuwa ta.

* Oke vratham vinasanam...oke vidham vidhvamsanam

Hanyar Tashin hankali kawai nake bi.... Hayaniyar yaƙi kawai nake hange

* Na vetakinka lede viramanam

Babu wani sauran hutu dangane da abinda nake farauta

                  || Amshi ||


Post a Comment (0)