FASSARAR WAƘAR DIAMOND GIRL

Fassarar Waƙar Diamond Girl

Waƙa: Diamond Girl

Fim : Baadshah (2013)

Sauti : S.S.Thaman

Mawaƙa : S.T.R. Da Suchitra

Rubutawa: Ramajogayya Shastry

Fassarawa: Dini Being Prabhas

A'a.. Aaa.. Aaa.. Aa...

* Don't know why I can't hear my heart beating

Ban San Me Yasa Bana Jin Bugun Zuciyata Ba

* Tere bina don't know why my life just has no meaning

Ban San Me Yasa Idan Baka Rayuwata Ke Zama Maras Amfani Ba

* Tere bina darling, crying in the morning

Idan Baka Masoyi, A Duk Safiya Sai Nayi Kuka 

* Tere inthezaar mein all day all night waiting

Na Kan Tsumaye Ka, Tsawon Yini Da Dare

* Tere bina don't know why I cant hear my heart beating

Ban San Me Yasa Bana Jin Bugun Zuciyata Ba Idan Baka

* Tere bina don't know why my life just has no meaning

Ban San Me Yasa Idan Baka Rayuwata Ke Zama Maras Amfani Ba

*Tere bina darling, crying in the morning

Idan Baka Masoyi, A Duk Safiya Sai Nayi Kuka 

Tere inthezaar mein all day all night waiting

* Na Kan Tsumaye Ka, Tsawon Yini Da Dare

* Tere bina!!

Idan Baka!

* You're my Diamond girl

Kece Ƴar Lu'ulu'u Ta

* You're my Darling girl

Ke Ce Abar Ƙaunata

* Nuvve naa heart and soul

Kece Zuciya Da Ruhina

* Nuvve naa chandini, Nuvve naa roshini nuvvele naa manzil

Kece Haske na, Kece Farinwata Na Kuma Kece Manufata

* My love my love neeke addanga padipoya

Masoyiyata Na Riga Na Dulmiye A Kanki

* lovely actionlo digipoya ninne follow ayipoya

Na Faɗa Kafcen So Gashi sai Binki Kawai Nake Yi

* My love my love chuttu lokamtho vidipoya

Na Zamo Keɓaɓɓe Daga Kewaye Na

* Yedho maikamlo padipoya what a maaye ammaayaa

Na Faɗa Cikin Wani SIHIRI, Ƴan Mata Abin Yayi Fa

* O angel lanti danger naakai puttindhe neelaa

An Haifi Wata Mala'ika Mai haɗari Wa Ni

* Padichasthoone brathikesthunna nee andam dhaya valla!

Ina Ci Gaba Da Rayuwa Ne Kawai Saboda Kyawunki

A'a.. Aaa.. Aaa.. Aa...

* This is STR for NTR STR for NTR S T R for N T R.

Wannan STR Ne Wa NTR x3

*Go Go

Tafi Tafi

* Here we go now

Gamu Nan Tafe Yanzu

* My love x4

Masoyiya Ta x4

* Aakarshana aakarshana

Jan Hankali x2

* sangharshana sangharshana

Gajen Haƙuri x2

* nee chooputho cherigeynaa

Da Na Ganki Sai Na Ɓace

* nee maayalo paduthunna

Na Ƙunduma Kogin Son Ki

* nee tharuvathe yevaraina

Kowa buri yake ya same ki

* Maataadana Maataadana

In Ce Wani abu?

* muddaadanaa muddaadanaa

In Sumba Ce ki?

* high tension high tension

Gagarumin Tashin Hankali

* maru malletheega nuvvele

Ke Tamkar Turaren Jasmine Ce 

* Hijacking Hijacking

(Me) Sacewa

* neelala kallu rifle le

Murmushin Ki Yana...

* attacking attacking

Kawo (min) hari

* chirunavvu poola missile le thu lele
meri jaan le le

Tunda Hakane Ya Kawo Min Harin kawai Ya ɗauki rayuwata

* Don't know why I can't hear my heart beating

Ban San Me Yasa Bana Jin Bugun Zuciyata Ba

* Tere bina don't know why my life just has no meaning

Ban San Me Yasa Idan Baka Rayuwata Ke Zama Maras Amfani Ba

* Tere bina darling, crying in the morning

Idan Baka Masoyi, A Duk Safiya Sai Nayi Kuka 

* Tere inthezaar mein all day all night waiting

Na Kan Tsumaye Ka, Tsawon Yini Da Dare

* Tere bina don't know why I cant hear my heart beating

Ban San Me Yasa Bana Jin Bugun Zuciyata Ba Idan Baka

* Tere bina don't know why my life just has no meaning

Ban San Me Yasa Idan Baka Rayuwata Ke Zama Maras Amfani Ba

*Tere bina darling, crying in the morning

Idan Baka Masoyi, A Duk Safiya Sai Nayi Kuka 

Tere inthezaar mein all day all night waiting

* Na Kan Tsumaye Ka, Tsawon Yini Da Dare

* Tere bina!!

Idan Baka!

* my love.my love...

Masoyiyata...

* neeke addanga padipoya

Kowa Ya Sameki Ya Huta

* lovely actionlo digipoya

Abar So ce Ke matuƙa

* ninne follow ayipoya...
Binki Kawai Nake Ta Yi

* my love.my love...
Masoyiyata

* chuttu lockuplo vidipoya

Hutu na kawai in same ki

* yedho maikamlo padipoya

Daga nan kuma sai shagali

* what a maaye ammaiyaa.

Shin menene amfanin jiran?

* my love.my love...

Masoyiyata...

Post a Comment (0)