Fassarar Waƙar Dheera Dheera

Fassarar Waƙar Dheera Dheera

Waƙa: Dheera Dheera

Fim: Magadheera

Sauti: MM Keeravani

Rubutawa: Chandrabose

Mawaƙa: MM Keeeravani & Nikith Nigam

Fassarawa: Dini Being Prabhas

* Dheera dheera dheera manasaagaleduraa

Ya Kai Jarumi... Zuciya Ba Zata Iya ci gaba da jurewa ba

* Chera raara shura sogasanduko doraa

Ya Kai Hamshaƙin Barde... Ka Taho gare ni domin ka samu wannan zunzurutun kyawu nawa

* Asamaana saahasaalu chuda raadu nidduraa

Daga (sanda naga) ganin Namijin Ƙoƙarin ka... Sai na manta da Baccina

* Niyamaalu veedi raanivaasamelukora ekaveera dheeraa

Ka Manta da dokokin ka Kazo ka yi nasarar Ɗimbin yarda ta ya kai Jarumi


* Dheera dheera dheera manasaagaleduraa

Ya Kai Jarumi... Zuciya Ba Zata Iya ci gaba da jurewa ba

* Chera raara shura sogasanduko doraa

Ya Kai Hamshaƙin Barde... Ka Taho gare ni domin ka samu wannan zunzurutun kyawu nawa

* Samaramulo dookaga chaakachekyam neederaa

Ka Kan Shiga Yaƙi Da Dakakkiyar Zuciya

* Sarasamulo koddiga chuparaa

Ka Ɗan Jaraba Hakan Mana A Cikin Tarayyar mu


* Anumathitho chestunna angarakshana naadegaa

Aiki nane in kare ki tamkar Dogari

* Adhipathi nai adikaasta dochedaa

Amma shin so kike in ɗauke ki kamar mayaƙi?

* Porukaina premakaina mana daari okateraa

Ko So ko yaƙi ne... Hanyar mu dai ɗaya ce

* Cheli sevakaina daadikaina cheva undi gaa

Ko Bautatawa a gareki ne ko Faɗawa fagen daga ne... A shirye nake

* Ika praayamaina praanamainaa..andukora indraputra

Daga yanzu Ƙuruciyata da dukkan rayuwata naka ne... Ya kai ɗan mai girma Indra

* Dheera dheera dheera manasaagaleduraa

Ya Kai Jarumi... Zuciya Ba Zata Iya ci gaba da jurewa ba

* Chera raara shura sogasanduko doraa

Ya Kai Hamshaƙin Barde... Ka Taho gare ni domin ka samu wannan zunzurutun kyawu nawa

* Shasimukitho simhame janta kadite manamegaa

Haɗuwar nan Tamu tayi kama da biyuntakar Fusataccen Zaki Da Kuma Hasken wata

* Kusumamutho kadgamey aadadaa

Tamkar Zabgegiyar Takobi Wacce take lilo da kyakkyawan fure a jikin ta

* Magasiritho andame antu padite anthegaa

Idan Zunzurutun Mazantakar Ka ya Taɓi gagarumin kyawuna

* Anuvanuvu swargame ayipodaa

Sai Inji Kowane Ɓangare na Jikina ya zama tamkar Aljanna

* Shaasanaalu aapajaalani taapamundigaa

Ina Matuƙar Biyayya Da bin umurnin doka

* Cherasaalaloni khaidu kaani kaansham undigaa

Da kuma muradin da ba za'a taɓa samun sa a kurkuku ba

* Shatajanmalaina aagiponi antuleni yaatra chesi

Bayan tsawon yawo da jira wanda ya gaza ƙarewa(yankewa) har bayan haifuwa iri daban-daban

* Ningiloni taraa nannu cherukundi raa

Tauraruwar nan zara dai daga Ƙarshe ta taradda ni

* Gundelo nagaara ika mogutondi raa

Zuciyata ta shiga wata zumuntar daɗi da sauti

* Nava soyagaalu chuda chuda raadunidduraa

Domin Tunda Na ɗora idona akan kyawunki na manta da Baccina

* Priya poojalevochesukonaa

Ina ƙaunarki Masoyiya ta

* Chetulaara sedateeraa

Zo Kwanta akan hannayena

Dheera Dheera Dheera x2

Ya Jarumi x2



Post a Comment (0)