FASSARAR WAƘAR NEELI RANGU

Fassarar Waƙar Neeli Rangu


Waƙa: Neeli Rangu

Fim: Govindudu Andarivadele

Sauti: Yuvan Shakar Raja

Rubutawa: Suddala Ashok Teja

Rerawa: Hariharan

Fassarawa: Dini Being Prabhas

* Neeli rangu cheera lona sandha mama neeve jaana
Etta ninu andhu kone

Lulluɓe da shuɗin Sari... Kece Watar Sararin Samaniya... Yake Kyakkyawar Budurwa, Ta Yaya Zan Iya cimmaki?

* Edu rangu lunna nadumu bonga ramla tippa dhana
Ninu etta adhumu kone aa

Kin Ɗauke dukkanin kaloli bakwai dake jikin bakan gizo, Yayinda Kike Juyawa Kwankwaso haka kamar mazari, ta yaya zan iya zan iya riƙe ki da kyau

* Mudhulichi muripisthave kougilinchi kavvisthave
Antha lone jaripo thave

Kin sani Murnar Ta hanyar Sumbatata, kin faranta raina ta hanyar Rungumata, kuma kafin Kiftawar ido kin gudu daga gareni

* Merupale merisa jaana varadhale munche jaana
E bhoomi paina nee maaya lona pada nodu yevade jaana

Kyakkyawar Budurwa wacce ta ke Walkiya, wacce ta ɗauke hankalin mu da kyawun ta, babu wani Mahaluƙi a duniyar nan wanda Bai faɗa tarkon shirin (kyawun) ki ba

* Jaana ante jeevi tham jeevi thame nera jana ra
Dhanitho syeaadara etiki edhureedara

Wannan kyakkyawar budurwar rayuwa ce... Kuma rayuwa ba komai bace face wannan budurwar abar so... Matuƙar kana tare da ita cikin farin ciki, to ka fuskanci kowace irin damuwa da jarumtaka

* Raaka raaka neekai vacchi punnamanti chinnadi icche
Kougilintha bathukuna vocche sukhamanuko

Ka ƙaunaci rungumar masoyiyar ka a matsayin albarkar rayuwar ka, domin ita zara ce wacce ta faɗo daga sama wa kai.

* Poovu laaga edure vacchi mullu laaga edalo gucchi
Maayamaye bhaama vantide kashtamanuko

Hali na iya canjawa a rayuwa kamar kyakkyawan fure mai yaɗo ta koma tana sukar zuciya kamar Ƙaya sannan ta ɓace.

* Yedi kadadaaka raadani theluputhundi nee jeevitham
Neetho nuvu athidhivanukoni vey raa adugey raa vey

Rayuwa tana bayyana mana saƙo cewa babu abinda zai ci gaba da binka har ƙarshen ka, sai ka ɗauki kanka a matsayin baƙo sannan ka ci gaba...

* Jaana kaani jaanaraa...jeevithame nerajaanaraa
Jeevitham oka vintha raa aadukunte poobanthi raa

Rayuwa ita kanta wani kyawu ne mai zaman kansa, rayuwa Mu'ujiza ce, idan ka fara wasa da ita, sai ta juya ta koma maka Doduwar Furanni.

* Sahasaana polame dhunni, panta theese balame unte
Prathi roju oka sankrathi avuthundhi ra

Yayinda kayi noma bisa jajircewa kuma ka kula da shi sosai, kowace rana zata kasance ranar farinciki ce.

* Brathuku poru bari nilichi, neeku nuvvu aayudham aithe
Prathi poota vijayadasami ye vasthundhi ra

Idan Ka Ajiye Ra'ayinka da gaskiya akan matsalolin rayuwar nan, kuma ka maida kanka makamin da zai taimake ka, to kowace rana zata kasance abar nasara ce

* Neepai vidhi visire nipputho aadukunte deepaavali
Cheira prathi gadiya pandage cheira cheira chey

Zaga ga haske (zakayi mamaki) Yayinda ka ga walƙiyar da rayuwa ta jeho gare ka, ka bi kowane yanayin rayuwa da murna

Jeevitham anu rangula raatnam yekki ooregara
Jeevitham oka jaathara, cheyyataanike janma ra

Rabu da duk wasu ruɗin wannan abar da ake kira rayuwa, dalilin samuwar wannan haihuwar itace a yi murnar samuwar wannan rayuwar



Post a Comment (0)