FASSARAR WAƘAR PANDAGALA DIGIVACHAVU

FASSARAR WAƘAR PANDAGALA DIGIVACHAVU

Fim: Mirchi

Waƙa: Pandagala Digivachavu

Sauti: Devi Sri Prasad

Rubutawa: Ramajogayya Sastry

Mawaƙi: Kailash Kher

Mai Fassara: Dini Being Prabhas

* Pandagala digivachavu…Praanaalaku velugichavu…Rakthaanne erupekkinchavu

Ka Zo Garemu Tamkar Wani Babban Biki... Ka Haskaka Rayuwar Mu Kuma Ka Rura Wutar Da Ke Kamu A Cikin Jiannakin Mu


* Maa thoduku thodayyaavu…Maa needaku needayyaavu…Maa ayyaku andai nilichaavu

Ka Zamo Abokin Mu, Majinginar Mu... Sannan Kuma Mai Taimako Ga Shugaban Mu.


             || Amshi ||

* Ayyante anandam ayyante santhosham…Maa ayyaku ayyanni nuvvu

Shugaban Mu Shi Ne Farinciki Da Annushuwar Mu... Amma Kai Ne Ƙunshin Farincikin Sa

* Kalisochina ee kaalam varamichina ullasam…Ittage padikaalaalu undanivvu

(Muna Fata) Wannan Yanayin Albarka Da Ci Gaban Zai Kasance Tare Da mu Har Abada

                || Amshi ||

* Oo jolaali analede chinanaadu…Ninnepudu ee oori uyyala

Mutanen Wannan Ƙauye Basu Taɓa Yi Maka Waƙa Sa'ilin Da Kake Yaro Ba

* Ooo nee paadam muddaadi pulakinchi poyinde ee nela iyyaala

(Amma) Ayau... Saukar Ƙafar Ka A Wannan Ƙauye Ya Zamo Sanadin Murna

* Maa palle bathukullo maa thindi methukullo nee preme nindaala

Ƙaunar Ka Tana Maƙare A Cikin Rayuwar Mu Da Kuma Abincin Mu

* Oo maa pilla papallo maa inti deepaallo nee navve choodalaa

Murmushinka Zai Daɗaɗawa Ƴaƴan Mu Kuma Zai Haskaka Gidajen Mu

* Gundekaligina gunamu kaligin ayya kodukuvu gaa

(Tabbas) Kai Ɗa Ne Wa Shugaban Mu Mai Kyakkyawar Zuciya Da Kuma Nagarta.

* Veru moolamu vethiki maa jatha cherinaavu ilaa

(Kuma) Daga Gano Asalin Ka Ne Ka Shiga Cikin Rayuwar Mu

                   || Amshi ||

* Oo pedavullo vennellu gundello kanneellu innaallu innellu

Tsawon Wani Lokaci Ne Zamu Ci Gaba Da Rayuwa Da Murmushi A Laɓɓan Mu Da Kuma Hawaye A Zukatan Mu?

* Ooo acham ga nee valle maa saami kannullo choosaamee kiranaalu

Mun Shaida Wanzuwar Farinciki A Idanun Shugaban Mu... Kuma Kaine Sanadi

* Ye daivam pampaado nuvvochina velugullo murisaayi mungillu

Ba Mu San Wane Abin Bauta bane Ya Turo Ka Gare Mu... Amma Ɗumin Zuwanka Ne Ya Cika Gidajen Mu Da Murna

* Maa punyam pandela ee paina memantha nee vaallu ainollu

Haƙiƙa Munyi Matuƙar Sa'a Da Zama Masoyanka

* Adigimopina ninnu choosi adiri palanaadu

(Tabbas) Ƙauyen Maƙiya Zai Firgita Saboda Ƙarfin Takun Sawayen Ka

* Ika kalugu daati bayita padaga bedara pagavaadu

Maƙiyan Mu Sai Sun Kasa Fitowa Daga Maɓoyar Su Saboda Tsoro

                   || Amshi ||

Post a Comment (0)