FASSARAR WAƘAR PANCHADARA BOMMA

FASSARAR WAƘAR Panchadara Bomma

Sunan WaΖ™a: Panchadara Bomma

Sunan Shiri: Maghadheera

HaΙ—a Sauti: M. M Keeravani

 Rubutawa: Chandrabose

Rerawa: Anuj Gurwara & Reeta
Anuj Gurwara

Fassarawa: Haiman Khan Raees

* Panchadara bomma bomma

Ya ke 'Ζ΄ar tsana ta mai lulluΙ“in Sikari

*Pattuko vaddanakamma

Kada ki ce min kada in riΖ™e ki

* Manchu poola komma komma

Ya Ke igiya ta mai lulluΙ“in Ζ™anΖ™ara

* Muttukovaddanakamma

Kada ki ce min kada in taΙ“a ki

* Chetine taakoddante chentake raavaddante

Idan Kika hanani taΙ“a hannunki ko kuma Ζ™arasowa wajen ki

* Yemavutanamma

Me zai faru da ni?

* Ninnu pondetanduke puttane gumma

An haife ni ne don in so ki

* Nuvvu andaka pote vrudhaa ee janma

Rayuwata bata da amfani MatuΖ™ar ba zan iya kaiwa gare ki ba.

* Ninnu pondetanduke puttane gumma

An haife ni ne don in so ki

* Nuvvu andaka pote vrudhaa ee janma

Rayuwata bata da amfani MatuΖ™ar ba zan iya kaiwa gare ki ba.

* Puvvu paina cheyyeste kasiri nannu tittinde

Yayinda na Ι—aura hannuna a kan fure, sai furen ta kore ni da zagi

* Pasidi puvvu nuvvani pampinde

(kuma) Ta turo ni wajen ki domin ke ce fure mai fitar da tambarin zinari

* Nuvvu raaku naa ventaaye

Kada ka biyo ni

* Puvvu chuttoo mulluntaay

Ita fure zagaye take da Ζ™ayoyi

* Antukunte mante vollantaa

Kuma idan ka sake ka taΙ“a, to raΙ—aΙ—i mai zafi zai zagaye jikin ka

* Teegapaina cheyyeste titti nannu nettinde

Yayinda na Ι—aura Hannuna a kan wata 'Ζ΄ar ciyawa, sai ta kore ni da zagi

* Merupu teega nuvvani pampinde

(kum) ta aiko ni gare ki tana kwatanta ki da WalΖ™iya.

* Merupu venta urumantaa

Ita WalΖ™iya Aradu ce ke biye da ita

* Urumu venta varadantaa ne

Aradu kuma marka-marka ke biye da ita

* Varadalaagaa maarite muppantaa

Damuwa zata dirar maka idan na rikiΙ—e na zama ARADU ko marka-marka

* Varadainaa varamani varistaanamma

Na Ι—auki damuwar a matsayin kyauta, don haka zan aure ki

* Munakaina sukhamani mudestaanamma

Domin samun auren ki, zan ji daΙ—i idan aka ce na nutse a cikin wannan ruwa na marka-marka

* Ninnu pondetanduke puttane gumma

An haife ni ne don in so ki

* Nuvvu andaka pote vrudhaa ee janma

Rayuwata bata da amfani MatuΖ™ar ba zan iya kaiwa gare ki ba.

* Gaali ninnu taakindi nela ninnu taakindi

Sassanyar Iska ta taΙ“a ki, Ƙasa ma ta taΙ“a ki

* Nenu ninnu taakite tappa

To menene laifi don na taΙ“a ki?

* Gaali oopirayyindi

Iska ita ta zamo Numfashi na

* Nela nannu nadipindi

Ƙasa kuma ita ce ke yi min jagora a kowane taku da nake yi

* Yevitantaa neeloni goppaa

To kai menene abin birgewa a tare da kai?

* Velugu ninnu taakindi

Hasken rana tana taΙ“a ki

* Chinuku kooda taakindi

Ruwan sama shima yana taΙ“a ki

* Pakshapaata menduku naapainaa

Me yasa kike nuna Ƙiyayya a gare ni?

* Velugu daari choopindi

Haske shi ke nuna min hanya

* Chinuku laala posindi

Ruwan sama kuma shi ke tsaftace ni

* Vaatitona polika neekelaa

Me yasa kake haΙ—a kanka da su?

* Avi batikinappude toduntaayamma

Su waΙ—annan duk za su zama abokanki ne kawai idan kina raye.

* Nee chitilo todai nenostaanamma

Amma ni zan kasance tare da ke har bayan mutuwar ki. (saboda)...


* Ninnu pondetanduke puttane gumma

An haife ni ne don in so ki. (kuma)

* Nuvvu andaka pote vrudhaa ee janma

Rayuwata bata da amfani MatuΖ™ar ba zan iya kaiwa gare ki ba.



NA SADAUKAR DA WANNAN AIKI GA DUKKAN MASOYAN ASALI A KO INA SUKE A FAƊIN DUNIYA.

<••••••••••••••••••••••••••••>
  HãïmΓ’Γ± Khãñ Ε˜ΔƒΓ©Γ©ΕŸ <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com
Post a Comment (0)