FASSARAR WAƘAR RAMA RAMA

Fassarar Waƙar Rama Rama

Waƙa: Rama Rama 

Fim: Srimanthudu

Sauti: Devi Sri Prasad

Rubutawa: Ramajogayya Sastry

Mawaƙa: Sooraj Santosh, Ranina Reddy, MLR Karthikeyan

Mai Fassara: Dini Being Prabhas


* Heyy...Suryavamsha tejamuna sundarangudu...punnami chandrudu

Shi ne wanda yake cike da albarkar saukar rana... Shi ne cikakken hasken watan darare

* Maharajayna mamulodu...manalantodu

Duk da cewa shi Sarki ne, shi mutum ne tukaru irin mu

* Machaleni manasunnodu...Janam koraku dharmam koraku janmethina
Mahanubhavudu

Yana da kyakkyawar zuciya, shi babban mutum ne da aka haifa saboda jama'a da kuma kyautatawa

* Vade...SreeRamudu

Wannan ba kowa bane face Shugaba Sree Rama

* Ramuloru ochinarura...na thassathiyya siva dhanassu ethinnadura ||2||

(Da) Shugaba Sree Rama ya Iso
... Sai ya ɗauki Bakar Ubangiji Shiva

* Naaripatti laaginaduro...na thassathiyya...ningikekku pettinaduro ||2||

 Ya ja Kirtanin Bakar nan ya auna ta zuwa Sararin samaniya

* Bala bala bala ballumantu aakasalu koolinattu...bala bala bala ballumantu dikkulanni pelinattu...vila villamanu velu virichi janakaraju alludayero

Tattare da wani irin kaifin gani da Ƙwarewa ta ban mamaki, ya karya wannan bakar gida biyu... Daga nan ne ya zamo Sirikin Sarki Janaka


* Ma Rama Rama Rama Rama Rama Rama Rama

Jinjina Wa Rama, Jinjina Wa Rama

* Rama dhandu laga andaru okkatavudhama ||2||

Sai mu haɗa kanmu kamar Mayaƙan Sree Rama

* Ma Rama Rama ||2||

Jinjina Wa Rama

* Rama dhandu laga andaru okkatavudhama ||2||

Sai mu haɗa kanmu kamar Mayaƙan Sree Rama

* Ma Rama Rama ||2||

Jinjina Wa Rama

* Rajyamante lekkaledhuro...na thassathiyya...adavibata pattinaduro ||2||

Shi Sha'anin Mulki da sarauta basu dame shi ba... Hanyar Dazuka kawai yake bi

* Hey puvvulanti sakkanoduro...na thassadiya...soukyamantha pakkanettaro ||2||

Shi abin so ne tamkar fure, amma ya ajiye duk jin daɗin duniyar sa a gefe

* Hey bhale bhale bhale manchiguna bathukunantha panampetti

Ya Cusa kyakkyawar Rayuwarsa cikin haɗar

* Thala malupula gathukuluna mulla ralla dhari bati

Ya zaɓi hanyar da bata da kyau mai cike da Ƙayoyi

* Thana kadhane poosaguchi manasu neethi nerpinaduro

Idan ka duba labarin sa da kyau... Darussan Rayuwa yake koya mana

* Ma Rama Rama ||2||

Jinjina Wa Rama

* Rama dhandu laga andaru okkatavudhama ||2||

Sai mu haɗa kanmu kamar Mayaƙan Sree Rama

* Ma Rama Rama ||2||

Jinjina Wa Rama

* Rama dhandu laga andaru okkatavudhama ||2||

Sai mu haɗa kanmu kamar Mayaƙan Sree Rama

* Hey ramasakkanodu ma rama chandrudanta

 Rama Chandran Mu shima abin so ne Tamkar Rama ɗin mu

* Aada kallu choopu thaki kandhipothadanta

Shi abin bege ne ga idanun ƴan mata

* Andagalake goppa andagadanta ningi neelamay evarki chetiki andadanta

In dai maganar kyau ake... To ya zarce kowa kyau... Kamar shuɗin kalan da ke samaniya... Babu mai iya taɓa shi

* Jeevudalle puttinaduro na thassathiyya devudalle ediginaduro ||2||

An haife shi ne kamar mutum... Amma ya Tasirantu izuwa abin bauta

* Hey nela baaru nadichinaduro na thassathiyaa moora poojalu andhinaduro||2||

Duk inda ya taka ya bi... Mutane sai su faɗi suna masu bauta a gare shi.

* Hey padha padhamani vanthenesi penu kadalani dhaatinadu

Yana mai Jagorantar Mayaƙan da su je gaba... Ya Taimakawa mutane wajen gina gadar tsallake kogin Mutuwa

* Padhi padhi thalalunavadni patti thata theesinadu

Daga Ƙarshe dai ya kashe mai kawuna goma (Ravan)

* Chedu thalupuki chavudebba thappadantu cheppinaduro

Ya tabbatar wa duniya cewa a Ƙarshe dai kowane Azzalumi sai ya fuskanci mutuwa

* Ma Rama Rama ||2||

Jinjina Wa Rama

* Rama dhandu laga andaru okkatavudhama ||2||

Sai mu haɗa kanmu kamar Mayaƙan Sree Rama

* Ma Rama Rama ||2||

Jinjina Wa Rama

* Rama dhandu laga andaru okkatavudhama ||2||

Sai mu haɗa kanmu kamar Mayaƙan Sree Rama


Post a Comment (0)