FASSARAR WAƘAR RANGA RANGA RANGASTHALANA

Fassarar Waƙar Ranga Ranga Rangasthalana

Waƙa: Ranga Ranga Rangasthalana

Fim: Rangasthalam

Sauti: Devi Sri Prasad

Rubutawa: Chandrabose

Mawaƙi: Rahul Sipligunj


Fassarawa: Haiman Khan Raees

* Ranga Ranga Rangasthalaanaa…Rangu Poosukokunna Yesamesukokunnaa
Aata Bommalam Anta Manamanthaa Tholubommalam Anta ||2||

Wannan Rayuwar Kafce Ce Kuma mu ne Ƴan Kafcen ba tare da wasu Kayan ado ko kwalliya ba, mu ƴan wasa ne... Mu Bayin Allah ne

* Ranga Ranga Rangasthalaanaa…Aata Modalettaaka Madhyaloni Aapaleni
Aata Bommalam Anta Manamanthaa Tholubommalam Anta ||2||

A Wannan Kafcen, Da Zarar an fara to babu batun tsayawa ko jinkiri, mu ƴan wasa ne... Mu Bayin Allah ne

* Kanapadani Cheyyedo Aadisthunnaa…Aata Bommalam Antaa
Inapadani Paataki Sindaadestunnaa Tholu Bommalam Anta

Mu Ababen wasa ne da hannayen da ba'a ganin su suke wasa damu, mu ƴan wasa ne da da suke rawa wa waƙar da babu mai Jinta

               || Amshi ||

* Gangante Shivudi Gaari Pellaam Anta…
Gaalante Hanumanthudi Nanna Gaaranta
Gaali Peelchadaanikaina Gonthu Thadavadaanikaina Vaallu Kanukarinchaalanta

Kogin Ganga Jiɓin Ubangiji Shiva ne... Iska kuma Mahaifin ubangiji Hanuman ne. Iskar da muke Shaƙa da kuma ruwan da muke sha duk kyauta ce daga Alfarmar su

* Venuvante Kittamurthi Vaadhyam Anta…Shoolamante Kaalikamma Ayudhamanta
Paata Paadatanikaina Potu Podavataanikaina
Vaallu Aanathisthene Anni Jarigevanta

Sarewa ce Kayan kiɗin da Ubangiji Krishna yafi so... Trishul (Makami mai baki uku) shi ne makamin Abar Bauta Kali... Busa Sarewa (jin waƙa) ko jiwa wani ciwo kan faru ne kawai da Izinin su.


                || Amshi ||

* Padi Thalalu Unnodu Raavanudantaa…Okka Thalapu Kooda Chedu Leka Ramudi Kantaa
Raama Raavanula Betti Raamaayanam Aata Gatti…Manchi Chedula Madhya Manani Pettaarantaa

Mai Kawuna Goma Shi ne Ravana... Wanda kuma bashi da mummunan tunani ko ɗaya shi ne Rama

The one with ten heads is Ravana…The one without even a single bad thought is Rama,Kafcen Ramayanam an yi shi ne a tsakanin Rama da Ravan domin su nuna mana adalci da zalunci.


* Dharmaanni Thappanodu Dharmarajata…Daya Leni Vadu Yamadharmarajata
Veedi Baata Nadavakunte Vaadi Vetu Thappadantu…Ee Brathukuni Naatakanga Aadistunnaaranta

Jin Ƙai Ya tabbata ga Ubangiji Yudhishthira(Dharmaraja)... Ubangiji yama kuma shi ne mara tausayi, dukkan su suna juya Kafcen rayuwar mu ne, Yama ya kan soke mu idan muka ƙi bin hanyar Dharma

                       || Amshi ||


<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com
Post a Comment (0)