MAGANIN WARIN BAKI

*MAGANIN WARIN BAKI !!*
:
Daga zauren
Khulafa'ur-rashiidun
:
Assalamu alaikum malam, dafatan kana lafiya, ALLAH yasa haka, sunana mukhtar Ismail, daga kaduna, samaru zaria, Malam ina fama da Matsalan warin baki, a rana nakan wanke baki na sau uku kullum, amma duk sanda na wanke bayan lokaci kadan sai ya fara wari, na nemi magani gargajiya, na kuma je asibiti, har yanzu abun dai yana nan, kuma malam abun na matuqar takura mun musamman gurin mu 'amala da mutane, shine nace bari in tambaya in akwai wani Islamic medicine akan haka ko ALLAH zai taimaka yasa a dace , Nagode, ALLAH ya taiamaki rayuwarka, Ya kuma qara ilimi.
:
                     *****
:
Walaikumusalam. 

Matsalar warin baki mutum kan iya samun kanunfari ya hada da alam da gishiri yatafasa inyayi sanyi ya dinga kuskure baki dashi

Akan samu kanun fari zalla kaman guda 3 ko 7 asa abaki ana taunawa shima yana maganin warin baki

Ko kuma ajiqa kanun farin kawai inya jiqu a sa ruwan abaki abari yayi kaman minti 10 se azubar a goge baki

Asamu makilin mai suna *miswak* se asamu sugar da gishiri kadan kadan asa agauraya da makilin din ana sawa a brush ana goge baki dashi yana sa hasken haqora tareda cire warin baki
:
➡ Jamila Dahiru Muhammad
(Muhisnat datti)
========================
*```Date* ```[25-06-1439]Hj {13-03-2018}
_Masu buqatan Group suyima daya daga cikin Number's innan maga ta whatsApp_
+2347035269582
+2348063796175
+2349033206238
           *```Kuna iya samun mu ta facebook*```
facebook.com/khulafaurrashidun
((سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْكَ))
〰〰〰〰〰〰〰〰✔
Aji Tsoron ALLAH kada achanja mana komai! In anga kuskure asanar damu !
Post a Comment (0)