FASSARAR WAƘAR BHAR DO JHOLI

Fassarar Waƙar Bhar Do Jholi Meri

Sunan Waƙa: Bhar Do Jholi Meri

Sunan Shiri: Bajrangi Bhaijaan

Shekarar Fita: 2015

Sauti: Pritam

Rubutawa: Kausar Munir

Kamfani : T-Series

Mawaƙi: Adnan Sami 

Mai Fassara: Haiman Khan Raees 

(Matashiya) 

An yi wasu ƴan uwa mawaƙa guda biyu a Ƙasar Pakistan 🇵🇰 da suka shahara Matuƙa da waƙar su mai suna ‘Bhar Do Jholi’, su waɗannan mawaƙa an fi sanin su da 
Sabri Brothers, amma asalin sunan su shi ne Ghulam Farid Sabri da kuma Maqbool Ahmed Sabri. Ita waccan waƙar da suka Rera, Purnam
Allahabadi ne ya rubutata a matsayin yabo ko bege ga Annabi Muhammad S.A.W. To ita ma wannan waƙar an yi ta ne da irin wancan salon wanda ake kira da Qawwali, shi kuma wannan wani zubi ne na Sufanci da ya shafi waƙoƙi masu ɓoyayyun Ma'anoni da sai an zurfafa bincike tukun ake iya fahimtar Ma'anonin su da kyau. Don haka wannan waƙa dai cike take da Jimirɗa. Sai dai kafin mu je da nisa, ina son mai karatu ya sani cewa ni ba sufi bane, kuma ni ba Ɗan Shi'a bane, aiki ne ya biyo da ni ta nan kawai. 

* Tere Darbaar Mein, Dil Thaam Ke Woh Aata Hai…

Sun zo gare ka suna masu matse zukatan su 

* Jisko Tu Chaahe, Hey Nabi Tu Bulaata Hai…

Ya Annabi, Waɗancan mutanen da kake son gani 

* Tere Dar Par Sar Jhukaaye Main Bhi Aaya Hoon…

Nima nazo ƙofar gidan ka ina mai duƙar da kai 

* Jiski Bigdi Haaye Nabi Chaahe Tu Banata Hai…

Ya Annabi, Kai ke da ikon gyara karyayyun ƙaddara 

* Bhar Do Jholi Meri Ya Mohammed

Don Allaah Ka Cika min Jaka/gwiwa ta Ya Annabi Muhammad (S. A. W) 

* Laut Kar Main Na Jaaunga Khali

(na san cewa) ba zan koma hannu fayau ba 

* Bandh Deedon Mein Bhar Daale Aasoon

Rufaffun idanuwana sun cika da hawaye 

* Sil Diye Maine Dardon Ko Dil Mein

Na kulle baƙin cikin zuciyata 

* Bandh Deedon Mein Bhar Daale Aasoon

Rufaffun idanuwana sun cika da hawaye 

* Sil Diye Maine Dardon Ko Dil Mein

Na kulle baƙin cikin zuciyata 

* Jab Talak Tu Bana De Na Tu Bigdi

Har Sai ka gyara min ƙaddara ta 

* Dar Se Tere Na Jaaye Sawaali

Wannan mai tambayar ba zai ƙofar ka ba 

* Bhar Do Jholi Meri Ya Mohammed

Don Allaah Ka Cika min Jaka/gwiwa ta Ya Annabi Muhammad (S. A. W) 

* Laut Kar Main Na Jaaunga Khali

(na san cewa) ba zan koma hannu fayau ba 

* Bhar Do Jholi... Aaka Ji

Ya shugaba! Don Allaah ka cika min gwiwa ta 

* Bhar Do Jholi… Hum Sab Ki

Don Allaah ka cika gwiwoyin mu duka 

* Bhar Do Jholi… Nabi Ji

Ya Annabi! Don Allaah ka cika gwiwoyin 

* Bhar Do Jholi Meri Sarkar-E-Medina

Don Allaah ka cika min gwiwa ta ya shugaban Madina 

* Laut Kar Main Na Jaaunga Khali

(na san cewa) ba zan koma hannu fayau ba 

* Khojte Khojte Tujhko Dekho

Saboda neman ka 

* Kya Se Kya, Ya Nabi Ho Gaya Hoon

Dubi irin abubuwan da suka faru ya Annabi 

* Khojte Khojte Tujhko Dekho

Saboda neman ka 

* Kya Se Kya, Ya Nabi Ho Gaya Hoon

Dubi irin abubuwan da suka faru ya Annabi 

* Bekhabar Darbadar Phir Raha Hoon

Sai yawo nake yi daga wannan ƙofar zuwa wancan ba tare da na sani ba 

* Main Yahaan Se Wahan Ho Gaya Hoon

Ba tare da wani dalili ba sai yawo nake yi in je nan in je can 

* Bekhabar Darbadar Phir Raha Hoon

Sai yawo nake yi daga wannan ƙofar zuwa wancan ba tare da na sani ba 

* Main Yahaan Se Wahan Ho Gaya Hoon

Ba tare da wani dalili ba sai yawo nake yi in je nan in je can 

* Ho… De De Ya Nabi Mere Dil Ko Dilaasa

Don Allaah ka samar wa da zuciyata nutsuwa 

* Aaya Hoon Door Se Main Hoke Ruhaasa

Na zo daga waje mai nisa ne cike da damuwa 

* Ho… De De Ya Nabi Mere Dil Ko Dilaasa

Don Allaah ka samar wa da zuciyata nutsuwa 

* Aaya Hoon Door Se Main Hoke Ruhaasa

Na zo daga waje mai nisa ne cike da damuwa 

Ho…

* Kar De Karam Nabi, Mujhpe Bhi Zara Sa

Ka ɗan zubo min aikin ƙwaran ka a kaina 

* Jab Talak Tu… Jab Talak Tu Panaah De Na Dil Ki

Har Sai ka bani mafaka a zuciyar ka 

* Bhar Do Jholi Meri Ya Mohammed

Don Allaah Ka Cika min Jaka/gwiwa ta Ya Annabi Muhammad (S. A. W) 

* Laut Kar Main Na Jaaunga Khali

(na san cewa) ba zan koma hannu fayau ba 

* Bhar Do Jholi Meri Tajdaar-E-Medina

Ya mai riƙe da Kambun Madina ka cika min gwiwa ta don Allaah 

* Laut Kar Main Na Jaaunga Khali

(na san cewa) ba zan koma hannu fayau ba 

* Bhar Do Jholi Meri Ya Mohammed

Don Allaah Ka Cika min Jaka/gwiwa ta Ya Annabi Muhammad (S. A. W) 

* Laut Kar Main Na Jaaunga Khali

(na san cewa) ba zan koma hannu fayau ba 

* Jaanta Hai Na Tu Kya Hai Dil Mein Mere

Ka riga ka san menene a cikin zuciyata 

* Bin Sune Gin Raha Hai Na Tu Dhadkanein

Ba tare da na sani ba ma, kana Ƙirga bugun Zuciyata 

* Jaanta Hai Na Tu Kya Hai Dil Mein Mere

Ka riga ka san menene a cikin zuciyata 

* Bin Sune Gin Raha Hai Na Tu Dhadkanein

Ba tare da na sani ba ma, kana Ƙirga bugun Zuciyata 

* Aah Nikli Hai Toh Chand Tak Jaayegi

Ajiyar zuciyata zai riski Wata 

* Tere Taaron Se Meri Duaa Aayegi

(kuma) taurarin ka zasu yi min addu'a 

* Aah Nikli Hai Toh Chand Tak Jaayegi

Ajiyar zuciyata zai riski Wata 

* Tere Taaron Se Meri Duaa Aayegi

(kuma) taurarin ka zasu yi min addu'a

* Aye Nabi Haan Kabhi Toh Subah Aayegi

Ya Annabi! Tabbas watarana gari zai waye 

* Jab Talak Tu Sunega Na Dil Ki

Sai Kaji addu'ar zuciyata 

* Dar Se Tere Na Jaaye Sawaali

Wannan mai tambayar ba zai ƙofar ka ba 

* Dar Se Tere Na Jaaye Sawaali

Wannan mai tambayar ba zai ƙofar ka ba 

* Bhar Do Jholi Meri Ya Mohammed

Don Allaah Ka Cika min Jaka/gwiwa ta Ya Annabi Muhammad (S. A. W) 

* Laut Kar Main Na Jaaunga Khali

(na san cewa) ba zan koma hannu fayau ba 

*De Taras Kha Taras Mujhpe Aaka

Ka tausaya min ya shugaba! 

*Ab Laga Le Tu Mujhko Bhi Dil Se

Ka rungume ni a cikin zuciyar ka 

*De Taras Kha Taras Mujhpe Aaka

Ka tausaya min ya shugaba! 

*Ab Laga Le Tu Mujhko Bhi Dil Se

Ka rungume ni a cikin zuciyar ka

* Jab Talak Tu Mila De Na Bichhdi

Har Sai na samu abinda rasa 

* Dar Se Tere Na Jaaye Sawaali

Wannan mai tambayar ba zai ƙofar ka ba 

* Bhar Do Jholi Meri Ya Mohammed

Don Allaah Ka Cika min Jaka/gwiwa ta Ya Annabi Muhammad (S. A. W) 

* Bhar Do Jholi... Aaka Ji

Ya shugaba! Don Allaah ka cika gwiwar 

* Bhar Do Jholi… Hum Sab Ki

Don Allaah ka cika gwiwoyin mu duka 

* Bhar Do Jholi… Nabi Ji

Ya Annabi! Don Allaah ka cika gwiwa 

* Bhar Do Jholi Meri Sarkar-E-Medina

Don Allaah ka cika min gwiwa ta ya Shugaban Madina 

* Laut Kar Main Na Jaaunga Khali

(na san cewa) ba zan koma hannu fayau ba 

* Dum Dum Ali Ali, Dum Ali Ali… Dum Ali Ali, Dum Ali Ali... Ali Ali Dum, Ali Ali Dum…

Numfashina na Shugaba Aliyu ne/kowane Numfashina na Aliyu ne 

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
 Instagram: Haimanraees 
 Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)