Tarihin Jarumi NTR

TARIHIN JARUMAN KUDANCIN INDIA.
______________________________________
Mujallar Fina Finnan India .
( Karo Na Goma Sha Daya 11. )
Friday 30th ,08,2019.
Masu Gabatarwa =
√Xuelqiflu Hassan BK.
√It'z Abubakar Jr.
Da Iyawar Allah Yau Munzo Muku da Tarihin Babban Jarumin Kudancin India Sannan Kuma Shaha Rarre Fagen kafce Wato ( Jr NTR).
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
:::::::
Anhaifi Nandamuri Taraka Rama Rao Jr. a ( 20 Mayu Shekara ta 1983), Wanda akafi Sani da Jr. N.T R ( Ko Kuma ) Tarak, Yakasance Jarumin India ne Shi Sannan Kuma Dan Rawar Kuchipudi Kana Mai Rera Waka ( Mawaki) Mai Gabatarda Shiri A Gidan Telebijin Jarumin da Yake Aiki A. Masana'antar Telugu Cinema . Yaka Sance Jikane. Ga Jarumin Telugu N.T.Rama. Rao Wanda Yayi Zama Chief Minister Na Yankin Andhra Pradesh Sannan Wanda Ake Kira da "NTR". A 1996 Ya Fito a. Amatsayin Yaro Mai Zane a Film dim Ramayanam , wanda ya sa yasamu Nasarar Cinye the National Film Award for Best Children's Film for that year. Shigarsa Film a Amatsayin Baligi Ya Shhigane A Shekara ta 2000 Tareda Film Din Ninnu Choodalani A Harkarsa ta Film Yayi Shekaru 18 Rao Yayi Fina Finai 28. In his film career spanning 18 Ya Samu Nandi Awards Har Sau Biyu , Haka ma Filmfare Best Telugu Actor Awards Sau Biyu Da CineMAA Awards Har Sau Hudu.
√An Haifi Nandamuri Taraka Rama Rao Jr.
a 20 May 1983 Shekarun sa ( 36) An Haifeshi a Hyderabad , Andhra Pradesh.
(Yanzu Telangana ), India
√Mazaunin Sa Film Nagar , Hyderabad , Telangana , India.
√Kasar. Sa Indian.
√Aikinsa Jarumi ,Mai Zane , Mai Rawar Kuchipudi , Mai Rera Waka (Mawaki) , Sannan Kuma Mai Gabatarda Shirye Shiye A Gidan Telebijin.
√Shekararda Ya Fara Film 1991–1997 (Yaro Mai Zane Zane)
√Shekarar da YafaraKaftawa Amatsayin Jarumi 2001–..
√Matarsa Nandamuri Lakshmi Pranathi . √Shekarar da Sukayi Aure 2011.
√Ya'yansa 2.
√Mahaifin SaNandamuri Harikrishna .
√ Mahaifiyarsa Shalini Bhaskar Rao .
√Ahalinsa Nandamuri Family.
Ya Samu critical reception Na Rawar. da Ya Taka. A. Fina Fimai Kamar Su Student No.1 (2001), Aadi (2002), Simhadri (2003), Yamadonga (2007), Brindavanam (2010 film) (2010), Temper (2015) ,
Nannaku Prematho (2016), Janatha Garage (2016) and Aravinda Sametha Veera Raghava (2018). Sannan Ya Samu Matsayi Na 27th A Forbes India Celebrity 100 list a 2012 da Abinda Ke Shigo Musu a Shekara Kimanin ₹190 million (US$3.042 Million) Ya Kuma Shiga Matsayi Na 55th a 2016 da Abinda ke Shigo Musu a Shekara adadin ₹360 million.
.( Farkon Rayuwarsa )
An HaifiRama Rao Jr A 20 May 1983 A Garin Hyderabad Sannan Ďane Shi Ga Jarumin Telugu Film Kuma Dan Siyasan Nan Wato Nandamuri Harikrishna, Mahaifiyarsa Shalini Bhaskar Rao. Kana Jika Ga Jarumin Telugun Nan Kuma Tsohon Chief Prime Minister Na Yanki Andhra Pradesh Wato N.T. Rama Rao .Yayi Karatunsa a Vidyaranya High School, Hyderabad, ya Kammala Karatunsa Na Intermediate education a St. Mary's College, Hyderabad . Yakoyi Huro Na Rawar Kuchipudi dance.
Yanada Yayan da Yaka Sance Ubansu Daya Kuma Jarumine shi Sannan Kuma Producer Nandamuri Kalyan Ram, Dan Uwansa Daya Shima Jarumine Sannan kuma Dan Siyasa Nandamuri Balakrishna da Tsohon Chief Minister Na Andhra Pradesh, N. Chandrababu Naidu, da Dan. Uwanshi Jarumi Taraka Ratna Sannan da Dan Siyasa Nara Lokesh.
Rao Ya Auri. Lakshmi Pranathi, A 5 May 2011 a Hyderabad Hitex Exhibition Center, Madhapur .Sunada Ya'ya Guda Biyu : Abhay Ram da Bhargav Ram.
Shigarsa A Film da kuma Gwagwar MayardaYasha (2001–2000)
Bayan Nasarar da Ya Samu ta Shiga Film din "Bala Ramayanam", director Gunasekhar Ya Bawa Rao Shawara ga director S. S. Rajamouli da ya sakashi a Shirinsa Na Student No. 1 , Yayin Tsakiyar Shekara ta 2000 bayan burge Mutane da Yayi da Kokarin da. Yayi Ga Masu Sauraro da Tsohon Film dinsa Na Baya Bala Ramayanam Amma Fim din ya tafi a karkashin Samarwa mai Tsawo, Bayan Ya Saka Hannu da producer Ramoji Rao , ya yanke Shawarar yin Aiki Dashi a Shirin Soyayya Mai Suna Ninnu Choodalani Shirinda Yakashi ya Fito amatsayin Cikakken Jarumi Mai Lokaci a Wan can Lokacin Ya Fitone a Fina Finai 17 Kacal .
Film din acikinsa Jaruma Raveena Rajput ta Fito Sannan Ya. Kunshi Gungu Shirin K. Viswanath , da Kaikala Satyanarayana wadan da Suka kafta amatsayin Kakan Ninsu . Ya Tafi Amatsayin Tauraro a 2001a Telugu film Mai Suna Subbu .
Sannan ya Saka Hannu domin Sake Fitowa wani Shiri Tareda director VV Vinayak's Aadi . Haduwar Su a Karon Farko , Yayi Kaftawa amatsayin Matashi Jarumi Wanda Yake KolarinYa Dauki. Fansa Ga Wadan Iyayensa Suka Dauki Gida Haya Gareshi Suka Mutu . Shirin Ya Zamto Acikin daya Daga Cikin Fina Finan Tollywood Da Suka kwamuso Kudi A 2002 Bayan Shirin Sir Chiranjeevi Mai Suna Indra.
Film din Yayi Gudu Biyeda Kwanaki 200 Sannan Ya Bashi Masoya dake Biyeda Shi Saboda Nasarar da Film din Ya Samu Sannan ya Zama Fure da Baza'a Manta Dashi. ba Amatsayinsa Na Jarumi, , Sannan Sai Ya Saka Hannu A. Shirin Direcotr nan Tshohon Soja B. Gopal 's a Shirin Allari Ramudu . Film din Ya Zama Average Fannin Kasuwancinsa, Amma Saise Saise Yayi Gudu Fiyeda Kwana ki 100, Ya Koma Saka Hannu tareda A. M. Rathnam 's Shirin Siyasa Mai. Kayatarwa Mai Suna Naaga . Sannan ya Hada Guiwa da. Director iri daya SS Rajamouli Do.min Kafta Film din masala da Simhadri Wanda Ya Zama Hit a Industry Wan Can. Lokacin. Ya Bada Sabuwar Kama da. Ke bada Damar yin Watsi da abinda Bakaso Ga Matashi daya, Da Girmama Haske Gemu , Sannan. Wannan ne Bashi Suna da Young Tiger .Daga Baya Ya Daina Matasan Fina Finanai Sannan Sai. Ya Fara Fina Finanai Masu Sababbin Hikima Sakonni Tareda Kungiyoyin Diramomi.
Jr Ya Saka Hannu A. Shirin Arevinda Sametha da S.. Radha Krishna Yayi Producing A Karkashin Haarika & Hassine Creations banner Sannan Shirin Ya Samu Damar Bada Umurni. Daga Trivikram Srinivas . Taurarin Shirin Rao da Pooja Hegde, da Eesha Rebba amatsayin. Masu Jagorantar Shirin , Wanda Ya. Joranci Shhirin Amatsayin Azzalumin Shirin Shine Jagapati Babu, Wanda Ya Kafta Sauki A Shirin Shine S. Thaman . An Sake Shirin A 11 October 2018 Yayinda Gaba Daya Ya Samu Yabo Mai Kyau daga Masu Sharhi. Sannan. Shirin Ya Tafi Izuwa Wanda Zama Daya Daga Cikin highest-grossing Telugu films of all time Sannan Ya Zama Mishi highest grossing film acikin Aikinsa Na Fina Finansa Da Ya Kwamusu Kudi Kimanin 98 crore Acikin Kwanaki Kadan.
(Aikin Sa A Gidan TV).
Rao Ya Shiga A Telugu version of Bigg Boss Inda Ake Nuna Shirye Shiryen Watsa Labarai A Star Maa channel. Rao yashig amatsayin Mai Fitowa Kankanuwa da Ta Dauke Shi Izuwa Babbar Nasarar karya Record din Shaharar Tashar Star Maa, Ta Zama Daya Daga Cikin Tashoshin da Akafi Nunawa A Wannan Lokaci . Dalili Na Farko Da Aka Fara Nunawa Fitowa ka Fadi Ra'ayinka Ana Hira Dakai A Tashar Star MAA Daga 16 July 2017.
(Rayuwarsa ).
Siyasar baya da Kuma Hatsarinda ya Samu.
Rao Yana Daya Daga Cikin Masu Yakin Neman Zabe A Jam'iyar Telugu Mai Suna Desam Party, A 2009 Bayan Indian general election Daga Watan April Zuwa Watan May A 26 March 2009 Bayan Zabe A Hanyar Zuwa Hyderabad , SUV Wanda Ya Kasance passenger Mota ta Kwacewa Ta Fada Kan Wata Mota A Daidai Suryapet .Shi Abokan Harkallarsu Suka Fada Waje da SUV Suka Samu Raunuka . Ya Samu Bida Lafiyarshi Krishna Institute of Medical Sciences, in Secunderabad, Yayin Ya Samu Sauki Ya Warke .
A 2009, Rao Ya Sanarda Cewa Ya Bada 20 lakhs Zuwa Ga Chief Minister's Domin Rage Kudi Na Daukar Taimako Na Ambaliya Da Kuma Majin Yata .Yayin Shagalin Faifan Wakar Film din Baadshah A 2013, Masoyinsa Ya Mutu Acikin Taron Masoya Jr Yayin Guje Guje Ta Sanadin Nauyin Takarda Aka Masa Acikin Taron Mutane , NTR Tareda producer Bandla Ganesh Sun Bada 5 lakhs Ga Iyalin Mamacin . Rao Ya Kuma Dauki Alkawari Cewa Zai Dauki Nauyin Iyalin Mamacin Saboda Masoyansa Na Mutuwar Bazata Da Yayi.
A 2014, Rao Ya Sanar Cewa Ya Bada 20 lakhs Zuwa Ga CM's Domin Taimakawa Da Kudi Na Bincikar Majinyatar da Hadarin Amaliyar Ruwa da Iska Ya Afkawa AHudhud Sake Yankin Andhra Pradesh .
jerin Nasarorin Ya Samu da Kuma Fi na Finansa. Tollywood films.
Films
Key
Denotes films that have not yet been released
Child artist
Year Title Role Director(s) Notes Ref
1991 Brahmashri Vishwamitra Bharata N. T. Rama Rao Debut movie [1]
1996 Ramayanam Rama Gunasekhar Lead Role [2]
[3]
Lead roles
Year Title Role(s) Director(s) Notes
2001 Ninnu Choodalani Venu V. R. Prathap Debut in lead role
2001 Student No. 1 Aditya S. S. Rajamouli
2001 Subbu Balasubramanyam Rudraraju Suresh Varma
2002 Aadi Aadi Keshava Reddy V. V. Vinayak
2002 Allari Ramudu Ramakrishna B. Gopal
2003 Naaga Nagaraju D. K. Suresh
2003 Simhadri Simhadri / Singamalai [a] S. S. Rajamouli
2004 Andhrawala Munna / Shankar Pehlawan [a] Puri Jagannadh
2004 Samba Samba Siva Naidu V. V. Vinayak
2005 Naa Alludu Karthik / Murugan Vara Mullapudi
2005 Narasimhudu Narasimhudu B. Gopal
2006 Ashok Ashok Surender Reddy
2006 Rakhi Ramakrishna "Rakhi" [b] Krishna Vamsi
2007 Yamadonga Raja S. S. Rajamouli Filmfare Award for Best Actor - Telugu
2008 Kantri Dev / Kranthi[a] Meher Ramesh
2008 Chintakayala Ravi N/A Yogie Special Appearance in song
"Shaava Shaava"
2010 Adhurs Narasimhachari "Chari" / Narasimha [a] V. V. Vinayak
2010 Brindavanam Krishna "Krish" [b] Vamsi Paidipally
2011 Shakti Shakti Swaroop / Maha Rudra [a] Meher Ramesh
2011 Oosaravelli Tony Surender Reddy
2012 Dammu Ramachandra /
Raja Vijay Dhwaja Sri Simha [a] Boyapati Srinu
2013 Baadshah Baadshah / N. T. Rama Rao [a] Srinu Vaitla
2013 Ramayya Vasthavayya Nandu / Ramu [a] Harish Shankar
2014 Rabhasa Karthik Santosh Srinivas
2015 Temper Daya Puri Jagannadh CineMaa Award for Best Actor - Telugu
2016 Nannaku Prematho Abhiram Sukumar Nandi Award for Best Actor
Filmfare Award for Best Actor - Telugu
2016 Janatha Garage Anand Koratala Siva
2017 Jai Lava Kusa Jai Kumar (Raavan Maharaj), Lava Kumar, Kusa [c] K. S. Ravindra
2018 Aravinda Sametha Veera Raghava Veera Raghava Reddy Trivikram Srinivas
2020 RRR Komaram Bheem SS Rajamouli Filming
Television host
Year Channel Program Notes
1996 ETV Telugu Bhaktha Markandeya In age of 13.
2017 Star Maa Bigg Boss Telugu Inaugural season (season 1)
Playback singing
Year Title Language Song Name Music Director Notes Ref
2007 Yamadonga Telugu Olammi Thikka Regindha M M Keeravani
2008 Kantri Telugu 1,2,3 Nenoka Kantri Mani Sharma
2010 Adhurs Telugu chary Devi Sri Prasad
2014 Rabhasa Telugu Raakasi Raakasi S. Thaman [4]
2016 Nannaku Prematho Telugu Follow Follow Devi Sri Prasad Mirchi Music Awards - Star as a Singing Sensation (Telugu) [5]
Nominated - Filmfare Award for Best Male Playback Singer – Telugu [6]
Chakravyuha Kannada Geleya Geleya S. Thaman Kannada Singing Debut
Mirchi Music Awards - Star as a Singing Sensation (Kannada) [7]
Awards and honors
Year Award Category Film Result Ref.
1996 Yuvakalavahini Award Best Child Actor Ramayanam Won
1996 Bharatmuni Art Academy Award Best Child Actor Ramayanam Won
1996 AP Cinegoer's Association Awards Best Child Actor Ramayanam Won
2001 Ap Cinegoer's Association Awards Best New Actor Student No.1 Won
2002 Nandi Special Jury Award Best Actor-Telugu Aadi Won
2002 CineMAA Awards Best Actor-Telugu Aadi Won
2002 Filmfare Awards South Best Actor-Telugu Aadi Nominated
2003 Santosham Film Awards Best Actor-Telugu Simhadri Won
2003 Filmfare Awards South Best Actor-Telugu Simhadri Nominated
2003 FNCC Telugu Cinema Awards Best Actor-Telugu Simhadri Won
2006 AP Cinegoer's Association Awards Best Awards-Telugu Rakhi Won
2006 Filmfare Awards South Best Actor – Telugu Rakhi Nominated
2006 CineMAA Awards Best Actor-Telugu Rakhi Won
2007 Filmfare Awards South Best Actor – Telugu Yamadonga Won
2007 Gemini TV Awards 2007 Best Actor-Telugu Yamadonga Won
2007 Sitara Awards Best Actor-Telugu Yamadonga Won
2008 Filmfare Awards South Best Actor – Telugu Kanthri Nominated
2008 South Scope Awards Best Actor-Telugu Kanthri Won
2008 CineMAA Awards Best Actor-Telugu Kanthri Nominated
2010 Filmfare Awards South Best Actor – Telugu Adhurs Nominated
2010 CineMAA Awards Best Actor – Male Adhurs Nominated
2010 Santosham Film Awards Best Young Performers Award Adhurs Nominated
2010 Santosham Film Awards Best Young Performers Award Brindaavanam Nominated
2010 Filmfare Awards South Best Actor – Telugu Brindaavanam Nominated
2010 CineMAA Awards Best Actor – Male Brindaavanam Nominated
2011 CineMAA Awards Best Actor – Male Oosaravelli Nominated
2012 CineMAA Awards Best Actor – Male Dhammu Nominated
2015 Filmfare Awards South Best Actor – Telugu Temper Nominated
2015 IIFA Utsavam Lead Role – Male – Telugu Temper Nominated
2016 Kalaa Sudha Awards Best Actor-Telugu Temper Won
2016 CineMAA Awards Best Actor-Telugu Temper Won
2016 Mirchi Music Awards Star As A Singing Sensation- Telugu Nannaku Prematho (Follow Follow) Won [8]
2016 Mirchi Music Awards Star As A Singing Sensation- Kannada Chakravyuha (Geleya Geleya) Won [8]
2016 Zee Cinemalu Awards King Of Box Office Janatha Garage Won
2016 2nd IIFA Utsavam Best Actor - Male Janatha Garage Won [9]
2016 Filmfare Awards South Best Actor - Telugu Nannaku Prematho Won
2016 Filmfare Awards South Best Male Playback Singer Telugu Nannaku Prematho Nominated
2016 SIIMA Awards Best Actor(Male) - Telugu Janatha Garage Won [10]
2016 SIIMA Awards Best Playback Singer(Male) – Kannada Chakravyuha Nominated [10]
2016 Nandi Awards Best Actor Nannaku Prematho and
Janatha Garage Won
2017 Radio City Cine Awards Best Actor Jai Lava Kusa Won
2017 Radio City Cine Awards Best Villan Jai Lava Kusa Won
2018 AP Cinegoer's Awards Best Hero Jai Lava Kusa Won
2018 Zee Golden Awards 2018 Best Actor-Telugu Jai Lava Kusa Nominated
2018 Filmfare Awards South 2018 Best Actor-Telugu Jai Lava Kusa Nominated
2019 8th South Indian International Movie Awards Best Actor-Telugu Aravinda Sametha Veera Raghava
Year Film Song Language Music Director Notes Ref.
2016 Chakravyuha " Geleya Geleya" Kannada S. Thaman Sensational Special
Mirchi Music Awards South 2015 [54]
[55]
[56]
[57]
[58]
[59] Nannaku Prematho "Follow Follow" Telugu Devi Sri Prasad Sensational Special
Mirchi Music Awards South 2015
Nominated – Filmfare Award for Best Playback Singer
2014 Rabhasa "Raakasi Raakasi" Telugu S. Them an
2010 Adhurs "Chari" Telugu Devi Sri Prasad
2008 Kantri "123 Nenoka Kantri" Telugu Mani Sharma
2007 Yamadonga "O Lammi Thikkareginda" Telugu M. M. Keeravani

Post a Comment (0)