FASSARAR WAƘAR TUJH MEIN RAB DIKHTA HAI

Fassarar Waƙar Tujh Mein Rab Dikhta Hai 

Sunan Waƙa: Tujh Mein Rab Dikhta Hai 

Sunan Shiri: Rab Ne Bana Di Jodi

Shekarar Fita: 2008

Sauti: Salim-Sulaiman

Rubutawa: Jaideep Sahni

Kamfani: YRF Music

Rerawa: Roop Kumar Rathor

Fassarawa: Haiman Raees 

* Tu hi to jannat meri, tu hi mera junoon

Ke ce Aljannata, ke ce kaɗai nake ƙauna 

* Tu hi to mannat meri, tu hi ruh ka sukun

Ke ce kaɗai burina, ke ce nutsuwar ruhina 

* Tu hi ankhiyo ki thandak, tu hi dil ki hai dastak

Ke ce mai sanyaya idanuwana, kece abincin ruhina 

* Aur kuchh na janu main, bas itna hi jaanu

Kuma ban san komai ba face cewa... 

* Tujh mein Rab dikhta hai, yaara main kya karu (x2)

Ina ganin ubangiji a tattare da ke, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 

* Sajde sar jhukta hai, yaara main kya karu

Na sunkuyar da kaina domin bauta a gareki, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 

* Tujh mein Rab dikhta hai, yaara main kya karu

Ina ganin ubangiji a tattare da ke, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 

* Kaisi hai yeh duri, kaisi majburi

Wace irin tazara ce wannan? Wane irin rashin kataɓus ne haka? 

* Maine nazaron se tujhe chhu liya

Da idanuwana kawai na kan taɓa ki 

* Kabhi teri khushbu, kabhi teri baatein

Wasu lokutan ƙamshinki ne, wasu lokutan kuma kalamanki 

* Bin maange yeh jahan pa liya

Ba tare da (na) buƙata ba, na samu wannan duniyar 

* Tu hi dil ki hai raunak, tu hi janmo ki daulat

Ke ce hasken zuciyata, ke tamkar arziƙin ƙarnuka ne 

* Aur kuchh na janu, bas itna hi janu

Kuma ban san komai ba face cewa... 

* Tujh mein Rab dikhta hai, yaara main kya karu (x2)

Ina ganin ubangiji a tattare da ke, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 

* Sajde sar jhukta hai, yaara main kya karu

Na sunkuyar da kaina domin bauta a gareki, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 

* Tujh mein Rab dikhta hai, yaara main kya karu

Ina ganin ubangiji a tattare da ke, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 

* Chham chham aaye, mujhe tarsaaye

A duk sanda ki ka zo tamkar ruwan sama, na kan ji ƙishi 

* Tera saaya chhed ke chumata

Sai in zolayi inuwarki kuma in sumbace ta 

* O o o tu jo muskaaye, tu jo sharmaaye

A duk sanda ki ka yi murmushi, a duk sanda ki ka ji kunya 

* Jaise mera hai khuda jhumta

Gani nake yi kamar ubangijina ne yake cikin nishaɗi 

* Tu hi meri hai barkat, Tu hi meri ibaadat

Ke albarka ce a gareni, ke ce ibadata 

* Aur kuchh na janu main, bas itna hi jaanu

Kuma ban san komai ba face cewa... 

* Tujh mein Rab dikhta hai, yaara main kya karu (x2)

Ina ganin ubangiji a tattare da ke, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 

* Sajde sar jhukta hai, yaara main kya karu

Na sunkuyar da kaina domin bauta a gareki, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 

* Tujh mein Rab dikhta hai, yaara main kya karu

Ina ganin ubangiji a tattare da ke, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata

Haiman Raees
0818581976
Infohaiman999@gmail.com
Aaraha hoon! 
Post a Comment (0)