GYARAN KANKI AMARYA DA UWARGIDA

GIDAN AURE NA

 GYARAN KANKI AMARYA DA UWAR GIDA KASHI NA FARKO

1) idan zaki kwanta ki kwaba lallai ki diga miski kadan da man hulba sai ki shapa agabanki bayan 30 minutes sai wanke da kanki zaki ban lavari idan kikaji bananar oga acikin HQ ki 
 
2) idan zaki kwanta ki shapa zuma a gabanki tayi 30 minutes sai kije wanke da ruwan dumi, inda zuma take da dadi da zaqi toh kema haka zaki zama 

3)ki samu kaza budurwa kiyi FARFESUNTA ki zuba ruwan magarya da dakakken kanumfari hmmmmmnnn BANANA ZAKIYI BAYANI IDAN KINA SHAPA MAN HULBA A GABANKI , kullum yana tsuke gaban mace yana karawa mace ni'ima sosai . Idan kina SHAFa man hulba gabanki zai ciko ya kuma tsuke kapin banana ta shiga sai ansha aiki 

 4) Tsarki da ruwan lallai da magarya yana purifying din gurin kuma yana sa duk wata cuta ta tafi 
5) shapa man zaitun a HQ yana gyara gurin kuma yana kara da dashi laushi da dadi 

          SHAWARA 
Dan Allah duk macen da ta karanta wannan posting din namu ta taimaka tayi forwarding dishi ga yan uwa mata masu aure.. 

๐ŸšGIDAN AURE NA๐Ÿš

Post a Comment (0)