KIRA GA MATA


*🧕🏻KIRA GA MATA KASHI NA (1)🧕🏻*
🌹💖GA DAMA TA SAMU💖🌹

lallai kuyi amfani da wadan nan lokuttan da mazajenku🧔🏻 ke zaune gida🏠ku faranta musu rai ta hanyoyi kamar haka:

1. Kasancewa cikin tsafta koda yaushe

2. Gyara/kyautata girki🍲🥘

3. Kwalliya irin wadda mai gida yafi so/sha'awa

4. Furta kalamai masu dadi da faranta rai🌹

5. Idan anyi ba dai dai ba a rika yawan bada hakuri👏

6. Lallashi da tarairayar mai gida🥰

7. Tallafa/taimaka masa da kudi inda hali kuma kada a masa gori bayan an bashi

8. A daina korafi da rage yawon tambaye tambaye i.e mai gida ba kaza ba kaza (sai fa abinda ya zama dole)

9. A rika debe masa kewar kadai ci i.e zama dashi ana masa hira mai dadi😘

10. A gyara masa gado (a bashi hakkin kwanciya ba sai ya nema ba, inya nema kuma kar a hana shi)

Dan uwan ku✍:
*Mal Muhammad Nuruddeen Muhammad Mujaheed*
Post a Comment (0)