MATSAYIN ZAKKA A SHARI'AR MUSULUNCI 1

_*⚖️MATSAYIN ZAKKA A' SHARI'ANCE⚖️*_(1)
GABATAR WA TA FARKO!!!
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai
Tsarki ya tabbata ga Allah Madaukakin Sarki da ya bani ikon yin wannan aiki. 

Allah Kai dadin tsira da aminci ga Shugabanmu Annabi Muhammad da Alayensa da Sahabbansa baki daya.

Kamar yadda muka gabatar da wani darasin da yagaba wanda yake bayani akan AZUMI,

Toh senaga yadace in kawo wani darasin mai matuqar muhimmanci ga Al'ummar musulimin Duniya wanda suna tafiya tare kafada da kafada da Watan AZUMI,

Wanda mutane dayawa suna Amfani da wan nan dama don gabatar da ZAKKA acikin Watan AZUMin Ramadan, toh insha Allah zamu kawo darasin kamar yadda muka saba kullum,

Muna rokon Allah da ya karba mana yasa dashi muke yakuma bamu ladar sa ranar Alqiyama,
Allahumma Ameen yãhayyu-yãQayyum
🤲🏼🤲🏼
_*Zamuci gaba insha Allah!!*_
Rubutawa>>✍🏼
*Abubakar Salihu Kabara*

Gabatarwa_
_*ALHUSEIN ABBAN SUMAYYA*_

*_Ga masu sha'awar bin shirye shiryrnmu ta Telegram se yabi ta_*👇🏽
https://t.me/miftahul_ilmi

Dan kasancewa damu ta
WhatsApp
_*Miftahul ilmi*_
Se a turo cikakken suna da Address ta wan nan Number👇🏽
07036073248

Post a Comment (0)