TAMBAYA TA 021

*Tambaya:*

Assalamu alaikum malam inawuni
Malam tambaya gare ni
Malam inada yawan kokonto miyakesa haka mafi yawanci idan ina sallah zan dinga kokonto shin nakaranta Fatiha ko ban Karantaba kokuma nadinga kokonto raka.a hudu nayi ko uku malam kusan kullun inacikin wannan hali kuma wani lokaci sainayita sake sallah to shine nace bari na sanar da malam ko akwai abinda za.a taimakamin da shi 
Na gode malam sai Na jika Allah Ya qara basira
.

*Amsa:*


Wa'alkumussalam

Idan mutum ya kasance mai yawan kokonto ne, to zai aikata abin kuma ba sujjada ba in har duk lokacin da ya zo yin sallar sai haka ta faru da shi. To amma da zai bi abin da manzon Allah saw ya fada ga wani sahabi da ya kawo kukan shi cewa duk in ya zo yana salla se shedan ya sa masa kokonto, Annabi Muhammadu ya ce masa *"kayi isti'aaza ka tofa a hagunka"* , ka yi iya kokarinka wajan korar shedan.

والله اعلم.

*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*


*🕌Islamic Post WhatsApp.*

Post a Comment (0)