TAMBAYA TA 024


*YADDA AKE MAGANCE MATSALA TSAKANIN MA'AURATA*

*Tambaya*

Assalamu alaikum mallam mijina ne, xaiyuwa Dana kaciya,kuma gidanmu daya yaki fadamin, sai yafita layi yake fadawa nervou namu akan, shifa gobe xaiyiwa dan'sa kaciya, shine shikuma makoci namu ya aikonmin matarsa, kuma akwai wani Lokacin da yace bani da hakki akansa, tambayata anan shine mai yakamata nayi, dan nasameshi akan muyi sulhu sai yace xansakeni.?

*Amsa*

Wa'alaykumussalam
Toh Alkur'ani ya karantar da mu yadda ake magance matsalar ma'aurata bayan hakuri da kai zuciya nesa toh sai kuma a shaidawa magabata don su shigo cikin lamarin, kamar yadda suratun nisa'i aya ta 35 tayi bayani, idan akayi haka insha Allah za'a samu mafita.
Wallahu A'alam

Malam Nuruddeen Muhammad (Mujaheed)

19/02/2020

Daga
*MIFTAHUL ILMI*

 ```Ga masu sha'awar Shiga Zauren MIFTAHUL ILMI WhatsApp sai a aiko da cikakken suna ta WhatsApp zuwa ga lambar Mu 07036073248```
Post a Comment (0)