TAMBAYA TA 78

Assalamu alaikum malm dafatan ansha ruwa lfy 
Malm Wanda yamanta
Zaman tahiya na farko
Se bayan yamike se y tuna malm y yakamata
Yayi ,wassalamu alamkum warahama 
Tullahi wabarakatuhu.

Amsa

Wa'alaikumussalam

Baze dawoba ze jira harse ya idar da sallarsa kawai se yayi sujjada kafin sallama (Sujuda Qabli)

Allahu a'alam

Post a Comment (0)