TAMBAYA TA 79


Assalamu alaikum warahmatullah 
 Shin mãlam dagaske ne cewa kiran sallah Badai dai ba yana jawo bala'i a gari har yakan haifar da yawaitar 6eraye ??

Amsa

Wa'alaikumussalam

Allahu a'alam amma dai shi saddiqul manshawi be fadi hakan ba acikin littafinsa me suna KUSKUREN MASALLATA saboda haka ku turje shi Wanda yafada maganar ya gaya muku wajen da yaganta kaga semu qaru baki daya 

Allah yasa mudace.
Post a Comment (0)