TAMBAYA TA 77

Assalamu alaikum warahamatullahi
Malam shin ya halatta mutum yafita Neman kudi a wannan lockdown din?

Amsa

Wa'alaikumussalam

Jiya ma anyi mun makamanciyar wannan tambayar nace wannan fatawace a nemi malamai ba irin mu 'yan kuci ku bamu ba 

To yau din ma haka take Allahu a'alam

Post a Comment (0)