GWALAGWALEN KALMOMI ZUWA GA 'YAR UWA TA MUSULMA 2


*💎GWALAGWALEN KALMOMI ZUWA GA ƳAR UWATA MUSULMA 02💎*

Ya ke Æ´ar uwata musulma ki sani cewa, Allah ya dorawa mata musulmai abun da zasu iya bi na dokokinsa da aiyukansu. Shi ne Ubangijin da ya san halittarsa da halayensu.

Ya ke Æ´ar uwata, a yau ina kiranki zuwa ga tafarki na zama cikakkiyar musulma, da jihadi wajen daukaka kalmar Allah, ta hanyar gina alumma da tsare ta, domin duk alummar da matanta suka shiryu to wannan alummar shiryayyiyace.

Shin kin san me abokan gaban ki suke nufi da ke?

Su ne wadanda suke so su janye hankalinki daga bin dokikin Ubangijinki. Su na so su janye hankalinki game da wajiban da aka dora miki, suna so su janye hankalinki ta hanyar kawo miki wayewarsu don ki bar wayewa ta addiniki ki koma ta su ta halaka. Su raba ki da jin fadin Allah da Manzonsa. Wadannan makiyan naki suna amfani da hanyoyi masu yawan gaske daga ciki:

*✍Rubutawa: Abdallah A Abdallah Abu Khadijat (أنصار السنة)*
15/05/1440.
21/01/2019.

Gabatarwa: *Abu Abdurrahman Ahmad Umar Rimi Assalafeey (Assalafeey Rimi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)