GYARA KANKI UWARGIDA: GYARA ZUCIYA

Https://sirinrikemiji.blogspot.com/

*SIRRIN MIJINKI A TAFIN HANNUNKI*
☏+2348037538596

        *GYARA KANKI UWARGIDA:*
  *GYARA ZUCIYA*

   'ya mace lallai ne ta zamto tana kula da addninta,

 ilimin addini don tasan yadda zata gudanar da ibadarta
  
ta san yadda zata yi tsarki da wankan jinin haila
ε-janaba
ε-biki
tasan yadda zatayi tsarkin istihara.

  gaskiya ya kamata mata a dage a cire girman kai wai ki shekara 60 ko ke HAJIYA CE hajiya ba ilimi wanna suna bai dace ba mata da mata mu koma.

 Îµ- MAKARANTA inda kowa ya koma wanna post da kanku zaku dinga yi ba sai (sirrin rike miji) anyi ba.

  Ilimin da ya shafi rayuwa yana da kyau tayi don kanta ya waye, kada ta zamo bagidajiya.

 Mace ta zamto mai godiya ga mijinta da yawa daga cikin mata anjarrabe su da bijerewa mai da duk irin kyautatawar da miji yake wa matarsa hade da 'yan uwanta, amma da zarar ya kuskure rana daya ya yi mata laifi, sai kaji ta rufe idanu tana cewa, "yo me ka taba yi man? Ai ni dama zaman hakuri neke da kai,
 shi yasa manzo(s.a.w) yace da mata su rinka yawaita sadaka, ko don su samu su cike guraben da suke dasu..

  *MAIDA TSOHUWA YARINYA*

+ Saiwar sabara
+ saiwar taura
+ saiwar ararrabi
+ saiwar faru
+saiwar bagaruwa
+ saiwar baure
- saiwar kankana
- sawar zogale
+ gallo
kayan kamshi:

 ki sami wadannan saiwoyi kowacce gwangwani daya, ki hada ki dake yayi laushi ki sa gallo bantare da kayan kamshi a kai, ki dake ki tankade yayi laushi, sai ki sami dahuwar kazarki ki gyara ki dafa kamar yadda kika yi dahuwar kaza ta daya, shi ma garin magani cokali uku ko hudu, zaki sa, ita ma ba'a tauma kashin sai dai a binne mai da tsohuwa yarinya kenan, matar da take son matsewa ko matar da ta haihu su aka fi so suyi, tana gyara mace sosai, amma kowacce matar aure tana iya yi dan kara gyara kanta.

  *KADA KU MANTA KASUWA ZAKU NEMA WANNA*
          *NA AMARE:*

- katsari
-kainuwa
-farar biyarana
- yi babu mai yi sai Allah
- dan kadafi
- kafi malam
- saiwar bagaruwa
- dankumashi
-gadali

ki hada duk wadannan kayayyakin gwangwani dai-dai ki daka, ki sami budurwar kazarki, ki dafa kamar yadda aka yi a baya zakiyi tana da kyau sosai ana yiwa 'yan mata da zawarawa da zasuyi aure tana gyara mace, ga bazawara sai ta sa dan gishirin gallo kadan idan zata dafa.

         *GIRMAN NONO*

- ganyen mai da tsohuwa yarinya
- saiwar sabara
-ganyen sabara
-gadali wanda ya fidda da ajikinsa to dan da ya fito za'a dauka
-dawa ko alkama.

a hada wannan ganyen da saiwoyin a dake su yi laushi, sannan a sami garin alkama ko dawa, a zuba ruwa kofi daya a tukunya a sa garin maganin cokali daya a ruwa idan ya tafasa sai a dama kunu, wato(salala) da wannan garin dawa ko na alkama a dinga sha.

   SINADARIN SAUKAR DA NI'IMA DA YADDA AKE HADASU CIKIN SAUKI, DON KARIN SAMUN NUTSUWAR MAZAJENMU, DA KUMA ABUBUWAN DA YA KAMATA MU DINA CI DA MUMA YI DAN RAGE KIBAKO KARA KIBA..

  'yan uwa mata ba zan gaza da gaya muku wa'yannan sirrinka na kara ni'ima ba, domin duk hanyoyin da zan bina ga na bada gudunmawa dan inganta auratayya burina na ga nabi dan haka ku dage ku ci gaba da gyara kanku da neman farantawa abokanan zamanku rai(mazajenku) da kuma neman rabauta gurin ubangiji kuna duk abinda mukayiwa mazajenmu dan mu kyautata musu ko mufaranta musu rai a lada yake domin mun bi umarnin Allah(s.w.t) ne danba zan gajiya da tuna muku kalmar nan da ake cewa ALJANNAR MACE NA KARKASHIN MIJINTA.

  *-SINADARIN SAUKAR DA NI'IMA-*

+ sassaken baure
- kaninfari
-zuma kosukari.

ki sami dakakken sassaken baure cikin kofi ki hada da dakakken kaninfari cikin gwangwanin tumatir ki hada ki juya ki tafasa da ruwa kamar shayi ki saka lipton sanda zaki tafasasai ki zuba sukariko zuma in zaki sha, cikin babban cokali sai ki zuba ruwa kofi biyi yana kara ni'ima sosai, sannan yana kara kuzari.

     *KARIN KIBA*

abubuwan da mutum zai dinga yi idan yana so ya kara kiba
- mutum yana gama cin abinci ya kwanta ba tare da ya mike tsayye ya tattaka ko da taku ashirin ba ne zuwa da dawowa, wato ashirin ashirin.

- shan dammamiyar fura da safe da nono me kauri kafin a ci komai.

- yawan shan alewa caluket
- yawan shan kayan cocoa a shayi
- cin nama me kitse
- yawan cin kwai
- cin fatar kaza
* yawan sha lemon kwalba ko na kwali ko na gwangwani
- yawan shan madara me dauke da maiko (fat) sosai
- rashin motsa jiki.

   *SINADARIN KARA KIBA*

- KAYAN TUKUNYA
- hakkin daka
'a hada a tafasa a zuba sukari ana sha yana saka cin abinci da kara kiba.

��� *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*

☑ *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace b allah sarki*

☑ *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*

☑ *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare*       

☑ *MALLAKAR MIJI*
Akwai na mallakar miji ko mallakar saurayi sannan akwai na farin jini

☑ *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki*

☑ *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki*

☑ *Akwai maganin gashi da na gyaran jiki*

☑ *akwai sabulayya d turarukka humra da sauransu* 

☑ *akwai hadin gyaran gaban macce* 

☑ *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki*

☑ *akwai magungunan karfin maza d rashin saurin release akwai na karfin azzakari*

☑ *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i*

☑ *Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu*

☑ *Muna gyaran amarya complete settings ango ya dingi ihu a daren farko yana fadin nabaki babata*

☑ *Muna yiwa matar da ta haihu hadi domin gyaran jikinta da kuma dawo da ni'imar ta kamar bata haihu ba*
                  *@*

 ☏+2348037538596 or �����+2348066627317

Post a Comment (0)