KUNUN WAKEN SUYA DA ALKAMA



🥘🍕IBTISAN KITCHEN🥘🍕
Kunun waken suya da alkama🥂
Alkama
Waken suya
Shinkafar tuwo 
garin hulba
gero
Gyada 
Habbatussauda
Yayan kankana
Plantain
Madara
Method
Da farko zaki hada waken suya alkama,shinkafa tuwo,gero,garin hulba,yayan kankana,habbatussauda,plantain,a nikasu gabada amma ita gyadar sai an soyata sama sama plantain din kuma bushashiya za,asa idan aka nika sai adinga diba a Kofi ana damawa da madara anasha ta ruwa ko ta gari yana dd sosai snn kuma ga Wanda zatayi yy tasha ko kuma wadda ke Neman ruwan nono idan tana shayarwa

SIGN BY ADMINS IBTISAN KITCHEN
Post a Comment (0)