YADDA AKE HAƊA DAƊI KAN DAƊI



🥗🧆DABARUN GIRKI & MAKE_UP💄💅🏻


DADI KAN DADI
 
        KAYAN HADI
 
1.Shinkafan tuwo
2.Cucumber 
3.Ginger
4.Flavour
5.Sugar
 
Da farko zaki jika shinkafan tuwonki na 20mins
sai ki wanke tass kisa dan citta ki yanka cucumber 1 ki kai nika...
 
...ana kawowa ki kara ruwa akai ki tace da rariya mai laushi ko abun tata kaman kaurin kunun aya ..
 
....sai ki saka sugar da flavour ki jujjuya kisa a fridge yayi sanyi
Idan kina so zaki iya saka coconut ko pineapple a markaden maimakon flavour din
Post a Comment (0)