KURA-KURAN DA MATA KE YI


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 

*_MISTAKE (KURA KURAI DA MATA KEYI_*
_Akwai wasu kura kurai da mata keyi dasuke karasa basu yin realising lokacin jima'i kamar wadannan:_
_-Tunanin ko cewa aiyasan abinda yadace, kada amanta ba kowa bane zai iya fahimtarki ko da kundade tare saikinyi wani abu misali kamar tattaunawa ko a lokacin daukar hannunshi zuwa inda kikeso yakasance, yin wasu hints lokacin da nakarshe gode masa da yaba masa akan kokarin sa._
_-Arika kawo ma rai cewa zaki iya realising kowane lokaci, kawo ma ran zaisa kiyi._
_-Rashin tattaunawa tsakanin ma'aurata babban matsala ne amma kada yazama sai lokacin za ayi maganar a a ayita lokacin daba jima'i za ayiba kuma ba cikin bedroom ba._
_-Damuwa da yadda miji zai kalle ki mistake ne babba sosai, anaso mace da qarfafa xuciyarta sosai._
_-Tsoro ko fargaba matsala ce sosai datake hana mace realising shiyace mata suke ta kuke -kuke wai basusan dadin jima'i ba sunayi kawai don ibada, ba shakka kuwa duk macen da bata taba realising (kawowa)ba to bata san dadin saduwa rakiyar mata tayi kawai duniya._

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)