MATSALOLIN DA SU KE ADDABAR MATA A YANZU


MATSALOLIN DA SUKE ADABAR MATA A YAU YAMUTSIWAR NONO DA RASHIN GIRMAN NONO

*Daga Dr musa musa*✍🏼
*KASHI KASHI HAR KASHI HUDU (4)*
==============================================
*GA KASHI NA BIYU (2)*
💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧
       🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼
💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧

*_ILLOLIN DAURIN KIRJI GUN MACE MENENE DAURIN KIRJIN? DA SURAN SU:_*

*DAURIN KIRJIN?*
Shine Wanda mata ke yi a kullum idan sun fito daga wanka , in dai haka ne ma'anarsa Ashe to bai kamata ya fi minti 5 a kirjin mace ba, domin yana da illolin kamar haka. sa nonon mace ya zube da saurin ya zama tamkar silifas. ciwon kirji saboda danne jijiyoyi hanyar jinin da suke biyowa ta saman nononta data tamke kashin kirji. sa miji ya rinka yi kallon gargajiya ko wata bagidajiya. zubewar mutunci ranar da zani ya fadi a gaban mutane. kunya ranar da daya cikin yayanki suke cire miki zanin.
Mata idan da hali ku nemi rigar nan da ake sakawa bayan gama wanka saboda kulawa da nono Abu ne muhimmi a gurin'ya mace da ta San kanta, macen da ta San kanta mana, ai itace ta damu da kirjinta Kuma take kula da tattalinsu domin shine Damuwar kowane da namiji ko da kuwa ace mijinki baya miki magana a Kansu, to ki sani a cikin zuciyar sa dole ya damu,domin idan nonuwanki sun fara bacci to ki tabbatar idan za'ayi miki dinki a yi miki dinki mai gida (bra) saboda a basu hakkin su da fatan zamu kula mu daina yin daurin kirji Inda Kuma anki Kinga wata sabuwar yar'shekara 17 ya aura.
✍🏾 *_ADMIN MUSA MUSA_*
*+2348039235265*
Post a Comment (0)