POTATOES CRUSH



🥗🧆DABARUN GIRKI & MAKE_UP💄💅🏻


POTATOES CRUSH 
Ingredients
_Potatoes
_Meat
_Green 
_Carrot
_Onion
_Green pepper
_Attarugu
_Maggi
_Gishiri
_Peas
_Albasa
_Man gyada
_Kayan qamshi
 
Method
Da farko zaki fere dankalin ki saiki daurashi aka wuta ya dahu luguf watau dai ya dahu sosae saiki daka shi ki ajeshi a gefe guda saiki tafasa namanki da albasa da maggi da kayan qamshi shima naman ya dahu sosae saiki daka shi ya daku sosae saiki yanka carrot da green beans da albasa ki hada su da peas da naman ki daura akan wuta saiki zuba nan gyada amma ba mai yawaba saiki soyashi zuwa dan lokaci kadan saiki zuba dankalin da maggi da gishiri saiki motse su sosae saiki sauke shikenan
Post a Comment (0)