SPRING ROLL


FREE ONLINE CATERING CLASSES👩‍🍳👩‍🍳

SPRING ROLL

INGREDIENT

**Spring roll wrapper

 Half cup of Flour
1/4 cup corn starch or corn flour
Salt to taste
Brush
Oil

**For the filling

Cabbage
Carrot
Minced meat
Maggi/Salt
Attaruhu albasa
Curry
Garlic

 PROCEDURE

      STEP 1
 Spring roll wrapper
*Xaki sami roba me kyau sai ki dankade flour aciki sai ki xuba corn starch da gishiri kadan sai ki juya kisa ruwa sai ki kwaba da ruwa sosai kamar na wainar Flour.

       STEP 2
*Xaki daura kaskonki akan wuta ya danyi dumi kadan sai ki shafa mai acikin kasko sai ki dakko brush aciking flour sai ki shafa acikin kasko yayi kamar 1mins sai ki cire haka xakiyata yi har ki gama.

       
       STEP 3
   For the filling
*Xaki wanke attaruhu da albasa sai kiyi grating din su.

       STEP 4
*Xaki daura kasko akan wuta sai ki xuba minced meat dinki aciki kisa ruwa kadan kisa maggi, gishiri, da garlic kadan sai ki juya ki rufeshi ruwan ya tsotse idan ruwan ya tsotse sai ki xuba attaruhu da albasa aciki kisa mai kadan da dan curry sai ki soya sama sama.


       STEP 5
*Xaki wanke carrot da cabbage sai ki yanka cabbage din shi kuma carrot din sai kiyi grating din sa sai ki hade waje daya.

     STEP 6
*Sai ki dakko nama ki hadeshi da cabbage dinki sai ki juya.

     STEP 7
*Sai spring roll wrapper dinki ki xuba mix meat din akai sai kisa ruwa a gefe gefe sai kiyi rolling dinsa haka xakiyata yi har ki gama.

       STEP 8
*Xaki daura mai akan wuta idan yayi xafi sai ki xuba spring roll dinki aciki sai ki suya sai yayi brown sai ki cire haka xakiyata yi har ki gama shikkenan kin gama spring roll dinki😋😋😋😋😋



BY AYSHER
(MRS ABDALLAH)
               &
       UMMI💞💞

FREE ONLINE CATERING CLASSES👩‍🍳👩‍🍳.
Post a Comment (0)