GROUP 3⃣
TAMBAYA ⤵
Mallam plx mai hukuncin uban daya kashe danshi
AMSA ⤵
Lokacin Umar R. A wani Uba ya taba kashe Danshi, se Umar R. A ya Azabtar da shi kuma yace: "Da ba dan naji Annabi S. A. W yace ba a kashe Uba saboda ya kashe Danshiba da se na Kasheka". Hukuncin kenan.
✍🏻. *_amsa daga_*
Malam Yusuf Salisu Kaduna
.
.
~Via~📚 MATA MUMINAI 📚
*+2348108407420*
*+2347033537189*
*+2347035269582*
Domin kasancewa damu ta shafinmu na facebook se abi ta wannan hanyar a shiga ayi like
https://www.facebook.com/MATA-muminai-1841397762846865/
سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا أنت أستغفرك وأتوب إليك.
Subhanakallahumma wabihamdika ash hadu anla ilaha illa anta astagfiruka wa'atubu ilaika".
