TAMBAYA TA 82

*Tambaya:*

Assalamu Alaikum Malam
Shin malam ya halatta in nemi tallafin kudi gurin wani babba da sunan zanyi sana'a amma sai nabiya bashi da kudin ko kuma dole ne sai na juya kudin sannan na dinga biyan bashin da aka bina da ribar?
.

*Amsa:*


Waalaiku mussalam 
Ka nemi tallafine kuma shi tallafi irin wannan ya halatta ma ko don bashin ka neme shi kamar yadda ya zo a hadisin Qabisa, kuma ka sani cewa idan kudi suka shiga cikin mallakan ka to kana da dama kayi abin da kake so muddin na halasne a sharia .
والله اعلم.


*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*

*🕌Islamic Post WhatsApp.*


Post a Comment (0)