KAWAR DA WARIN GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Hanyar Da Mace Zatabi In Bata Son Mijinta Yaji Wari A Gabanta yayi Saduwa_*

Bai kamata ace mace tana bari wari na fita daga gabanta ba, yazama dole duk hanyar da zatabi daga ta kawar da wannan warin tabi.

Mace mai son kar mijinta yaji wari a gareta yayin saduwa sai ta nemi:

a)Miski.
b)Ambar
c)Ganyen magarya
d)Rihatul Hubbi.
e)Zam-zam.
f)Ma'ul – miyahi

*Bayani;* Ki hadasu guri daya ki tafasa kadan in ya huce ki zuba a buta ki kama ruwa dashi kuma ki shafe gefen gabanki da cinyoyinki da qirjinki da hamatanki, domin nan ne wuraren da suke haifar da wari, to zaki mamaki yadda mijinki zai nuna soyayya a gareki.

Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)