Breast Lump

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Wata Cuta Da Take Kama Nono Wanda Ake Kira da (BREAST LUMP)_*

Wata cutace dake kama nono ya macce wadda wani lokaci mata basu daukeshi wani cutaba, kuma ciwo ne mai hadari
Wanda yana farawa ne da fitowar kololo ga nonon ya macce Wanda yana fitoma ko wacce macce da me kananan shekaru da me yawan shekaru
Wanda idan yayi yawa zefara zama "tumor" wato primary of cancer da karshe komai ze iya faruwa, Amman anfisamun ga budurwai wanda basuyi aure ba Wanda yana da kyau mata su dunga duba nononsu duk bayan wata 1 zuwa biyu domin gane lafiya nononsu don gujewa ga cututuka barkatai kamar "cancer tumor" da shi kansa breast lump din.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*


Post a Comment (0)