ƘARIN KUZARI DA NISHAƊI A LOKACIN JIMA'I


SIRRIN MALLAKAN MIJINKI

KARIN KUZARI DA NISHADI YAYIN JIMA'I

Ina Mata da maza wadanda suke da bukatar Karin kuzari kuma basa jin Dadi saduwa to ga wannan hadin sai a jaraba a kansa.

1 =Dabino
2 =nonon akuya
3 =zuma
4=citta 

Bayani; Yadda zaki hada, a sami dabino mai kyau a tabbatar an gyara shi saboda ana samun kwari a ciki ko tsutsa to lallai ki tabbatar kin gyara Sai ki sa nonon akuya, ana so dole sai kin samo na akuya, in da hali a taste a gabanki sannan a Dan dafa shi Dan kawar da cutar da za'a samu
a ciki, sai ki zuba dabino a ciki, ki bar shi yayi tsawon awa goma ko ki yi hadin da daddare domin ya jiku da safe sai ki markada sai ki zuba Zuma a ciki da yar'dakakkiyar citta sai ki rinka sha safe da yamma.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)


Zauren Macen Kwarai-

 Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.
Post a Comment (0)