BANANA JUICE


🌮🥙IBTISAN KITCHEN🥙

BANANA JUICE🍌🍌🍌
Banana
Sugar
Flavour
Milk 
Da farko zaki samu ayabarki mai kyau sai kiyi blanding dinta sosai sai kizo ki kawo madararki ta ruwa ko ta gr kizuba note zaki iya idan zaki markada wnn ayabar taki ki kwaba madaraki ta gari kizuba acikin blander ki kimarkadasu tare idan kinaso sai kizo kisa Dan sugar ki da flavour ki yadda kk so sai kizo kisa a fridge yy sanyi
Post a Comment (0)