YADDA ZA KI HAƊA FARAR HUMRA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Hanyar Da Zaki Bi Ki Hada Farar Humra Da Kanki_*


Zaki nemi wadannan abubuwan kamar haka;

* Hawi 
* Madarar Matan Arewa
* Ambar
* Miski cokali hudu
* Ruwan turaren Matan Arewa.

*Bayani;* Da farko zaki daka hawi ya daku sosai sannan sai ki dauko kaskonki, ki soya sama sama kar ki bar shi ya kone, idan kuma bai sayu ba wari yake yi, sannan sai kuma ki jika ambur da miski su jiku, sai ki zuba madarar turaren matan arewa sai ki zuba sauran kalolin madarar turaren.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*


Post a Comment (0)